@nasirubac: #creatorsearchinsights #viralditiktok

MASOYIN ANNABI
MASOYIN ANNABI
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 24 July 2025 10:25:14 GMT
438791
39800
1150
4489

Music

Download

Comments

alkassoummoussa81
A L K A & KM :
dan allah malan mafarkin saduwa kuma ba aure
2025-07-25 15:41:22
6
saudat042
Saudat Saad :
Dan Allah mafarkin jini menene pls
2025-07-24 15:38:25
21
user3286993413874
Fiska Touré :
Ni ba matan Auré bane nma nahi mafarkin na hi aure
2025-07-26 08:41:47
0
buhariallahsure
Buhari Allahsure :
masha Allah ❤️
2025-07-24 19:31:19
4
sumaiyaabdulsalamsumaiya
sumaiyaabdulsal99 :
what about dreaming of the judgment day malam please answer me
2025-07-25 10:33:37
4
khadijat589
mhiz deejarth589 :
nayi mafarki mijina ya sake ni
2025-07-24 20:51:55
14
soufianou995
soufianou :
Dan Allah wanda yayi mafarki mamasa ta muttu miyé fassara...
2025-07-24 23:29:34
4
user6haris
Haris :
Allah yasa mudace duniya da lahira
2025-07-25 10:52:23
4
musahassan406
Ɗan Hassan :
Wallahi Tallahi, Hakika Ina Cikin Damuwa😭 Amma Acikin Satin Nan Nayi Mafarkin Na Mutu Yafi Sau Biyar 5 Dan Ko Yau Sai Da Nayi Irin Wannan Mafarkin, Allah Yasa Mudace🤲🤲🙏
2025-07-26 08:41:28
0
user9052916011554
sadia :
s.a.w
2025-07-24 16:58:47
4
dorbaby202
D&G🥰🥰 :
Walahi nayi mafaki na mutu
2025-07-25 06:27:51
4
justicemanman
nasirsalisidris :
MLM Nikuma matana CE tayi mafarkin ta haiwu ɗa Namiji Kuma Yana kama dani
2025-07-24 16:43:19
11
anasfulani2
Anas fulani :
mln Nikuma wlh kusan kwana uku kenan Ina mafarkin hakorana sun zube Dan Allah a Fassara min
2025-07-24 21:22:34
3
marsybaby37
marsybaby37 🇸🇦❤️🥰✔️🇳🇬? :
malam idan mutum yayi mafarki iyacin nama soyayye fa😭😭
2025-07-24 23:28:09
5
user96118149030
R_Style :
pls mallam what about seeing a camel,horse and ostrich in a dessert and they are bigger. and another dream i was wearing one of my old clothe.
2025-07-24 19:59:24
4
yatasu.mohammed1
Yatasu Mohammed :
fighting with inlaw
2025-07-24 15:13:56
4
mashidaaliyu
Oum Alameen :
mlm Dan Allah Dana Karimi ne nayi mafarkin ya fada rijiya
2025-07-24 23:42:31
2
saadatusalesalis
Sa adatu sale Salis :
Ameen Ameen ya Allah 🙏🙏
2025-07-24 16:12:52
14
user2298145430434
user2298145430434 :
malam Wanda yaimafarki yamutu mala ikunrahama sunakawo mai ziyara
2025-07-24 20:22:33
3
queen.ontopp
Queen ~on~topp :
ni wlh Ina mafarkin qadan gare Yana Bina wlh ko zai kusa Hawa a jiki nah😬
2025-07-25 09:11:01
2
faizaaminubello
faizaaminubello :
Malam idan kuma a ranka kake yawan Jin kamar Kai zaka mutu fa?
2025-07-25 11:07:25
3
elizabethjoseph7983
queenlizzy :
nimacece ina mafarki ina wanka a fadi kuma har ma ruwan ta dauke ni don Allah menene fasaranta
2025-07-24 18:00:09
6
abubakarsadiqab33
ALL4ONE :
Allah ya saka wa Mallam da Alannatul Firdaus
2025-07-25 14:26:56
4
muhammadliit
M-Liit-Musician :
Allah yasa mudace
2025-07-25 13:51:53
5
queen.r3530
Queen R :
S A W
2025-07-25 13:08:47
1
To see more videos from user @nasirubac, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About