@ib.exclusive: Zango na uku, a hirarmu da Aminu J Town, ya bayyana sana'arsa da yanayinsa a TikTok - labari ne mai cike da darasi da nishadi! Karku bari a Baku labari.. za ku samun cikakken shirin a shafin mu na YouTube channel mai suna IB Exclusive. A danna link din a bio dinmu dake sama #ibexclusive #bauchi #bauchitiktok #nigeria #nigeriantiktok #talkshow #arewa #arewa__tiktok #kannywood #aminujtown #ibrahimmj #jos #kannywoodcelebrities @AMINU-J-TOWN🇳🇬🇳🇬🇳🇬 @Tynking maigashi ❤️❤️ @Ibrahim MJ

IB Exclusive
IB Exclusive
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 24 July 2025 20:48:48 GMT
187442
15130
1335
491

Music

Download

Comments

suhaibuyahuza
Suhaibu Yahuza :
Wanda Ya Yarda Da Aminu jetawoon Jahiline Yayimun like
2025-07-25 16:49:09
48
wambaiy
wambai🥰 :
wanda yayarda J town malaminee ya qwalamin likeng😄
2025-07-25 22:27:29
2
legendary_shots3
LEGENDS :
wnn Anya bai sha shegiyar bah😂😂✌️
2025-07-25 11:09:59
16
ibrahimisah632
Rich kid ❤️‍🔥 :
Wallahi tallahi Aminu j town ba musulmi bane
2025-07-25 06:57:28
5
its_mahmoud41
Real_Mahamood :
Duk wanda yayar da da aminu j town yafi karfin million goma yamin like 😂😂
2025-07-25 12:29:14
16
ahmadbabayo01
ahmadbabayo001🇳🇬🇨🇳 :
Dan uwaka billioin 10 ko tinubu ma daƙar yake haɗawa
2025-07-25 11:00:54
5
geosurgeon
👨‍💼~yusuff🌸 :
shin million 10 ko billion 10?
2025-07-25 09:11:27
12
jamil.a50
Jamil50 :
walatakarabu zina kada a kusanci waka 🎙️🎧🎙️🎧daga bakin malam aminu j town 😂😂
2025-07-25 15:22:14
6
zakelh1
Zakelh🇳🇪🇨🇦 :
Muleka arewa come and visit here 🤣
2025-07-26 03:10:40
0
usmanmainasara4
usmanmainasara4 :
ALLAH KA RABAMU DA BIDI'A:Idan kullum kana ajiye ₦50, zai kama: ₦50 x 7 = ₦350 a sati ₦350 x 30 = ₦10,500 a wata ɗaya ₦10,500 x 366 = ₦3,843,000 a shekara Ku koyi tattali domin gina rayu
2025-07-25 05:45:40
17
ahmadgoni001
Goni :
Dan Allah afahinci Jtown sabida a Jos ya girma yana da kishi a kan muslumai ba kamar yadda mu muke a wata jaha ba
2025-07-24 21:55:30
38
mrs.moh2
Mrs.Moh🦋❤️ :
ni ba abunda yake burgeni da shi irrin confidence nashi😂😂
2025-07-25 04:51:01
29
s.s.haske
Dan Hajiya :
🤔🤔Tabb su Annabi Suleiman Mai Kwale-Kwale 🛶 ana baza PAKACITY🤣🤣🤣
2025-07-25 01:58:01
8
babadady3630
babadaddy :
ANNABI MUHAMMADU S ❤️A ❤️W 🙏 YAZO HAR YA KOMA GA MASOYINSA BAI MUSULUNTAR DA KOWA BA BARE KAI AMINU J TOWN UBANGIJI YA BAMU IKON DAUKAKA KALMAAR UBANGIJI 🙏
2025-07-25 11:39:49
8
murtalamusa106
murtalamusa490 :
kuma da kame kame kun kamo mahaukaci
2025-07-25 13:43:16
2
princekhalidusman
Hukunci :
10billion😂😂
2025-07-25 01:10:34
10
ksmall75
K-Small :
malam aminu j kana burgeni🌹🌹🥰
2025-07-25 07:51:34
5
user70452972610572
Adamsmith :
karya ne yake yi ko 500 million bai da shi
2025-07-25 07:00:54
5
ghidazd0
Black Africa zd♥️ :
Dan bokoharma ne kenan fa
2025-07-25 23:43:12
1
ibrahimgambomaifata
Ibrahim gambo maifata :
hakane sauraron Wanda besan waye shiba
2025-07-24 23:42:12
6
jr_isah_01
Engr Isah :
wato Allah jikan malam Dr Idris kasan shi Dan iska ba yanda zakayi dashi ahhh wllh Dan iskaneh ahhh Dan iskaneh
2025-07-25 20:23:19
3
itz..a..messi20
Itz. Alameen :
Dan Allah ku daina gayyato mahaukata show dinku pls
2025-07-25 00:18:21
13
mohammedbello051
mohammed bellow :
wannan pah yaci kaii 😂😂😂
2025-07-25 20:23:35
3
aisha.muhammad91
Aisha Muhammad :
kaji masuyi Dan Allah kowa saiya musulinta dan uwar suwai😂
2025-07-25 10:06:26
6
jibriuuor88
Assalafeay :
Sheikhul Islam ☪️malam Aminu j town
2025-07-25 14:46:07
5
To see more videos from user @ib.exclusive, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About