@abdullahi_umar_mukhtar: @abdullahi_umar_mukhtar #allah #muhammadﷺ #abdullahiumarmukhtar #islam #muslim #quran #quranic #quran_kareem #Ramadan #❤❤️ #sunnah #arafah #hajj #sallah #eidulfitr #eidmubarak❤️ #dua #quran #quranandsunnah #quranalkareem

AUM
AUM
Open In TikTok:
Region: MA
Friday 25 July 2025 04:43:00 GMT
384660
48943
601
5156

Music

Download

Comments

beentehmusa
Beentah :
Allah ya jikan malluman mu na sunnah
2025-07-26 05:07:40
113
al_afaf_media
Zainab Ja'afar Mahmud :
Rahimahullah
2025-07-26 21:34:35
43
dalhat2015
user3817808109471 :
wannan itace amanar ilimi lokacin da kagano kuskure kadawo kafadawa mutane Allah yasakawa mal. da gidan aljannah
2025-07-26 22:27:30
44
aminuzak7
Aminu zak al ameen :
kar amanta ayiwa Annabi salati
2025-07-26 20:07:43
32
baiwar.allah37
baiwar Allah ❤️💚❤️ :
ashi akwai gingima gongiman haditsin karya ....ALLAH yajikan malan da rahma amin 🙏🙏❤️❤️❤️❤️
2025-07-28 00:29:04
1
rabiu.a.ahmad.maii
Rabiu A Ahmad Maiizawaqa :
Da Asadu ne ba zai janye ba tsabagen girman kai
2025-07-26 22:12:08
6
user8860566478859
Umar Farouk Adamu :
Allah ya saka da Al'khairi
2025-07-26 16:47:14
8
abu_sumayyerh
ABUSUMAYYA :
Sunnah dadi mlm ,Allah yajikan malamammu na sunnah kaimusu rhm kasa Aljannah makoma.
2025-07-27 21:34:58
2
malan_aminu1
baba speaking :
Kai kaji malaman gsky alaji Allah dai yaji kan shaikh albani Zaria dashi da amininsa shaikh Jafar 😭
2025-07-26 07:02:56
28
myahuza10
myahuza :
Allah ya jikan Mallam Jaafar. Haka malamai bayain Allah suke, duk sanda suka fahimci gaskiya a kan da'awah sai su bayyana.
2025-07-26 16:58:57
8
a.a_master
Abdulrahman Sanusi :
Allah ya jiƙanka da Rahma ya gafartamaka Malam
2025-07-26 16:37:24
8
ahmad2177_
AIT FOOTWEARS 📌🗨🩴👟 :
madallah da wannan uba namu. mun miqa maka amanar ilimin mu kuma muna sa maka rai. allah ya kai haske kabarin malam🥰🥰🥰
2025-07-27 12:57:54
4
danliman3333
Abbas dan liman :
Nifah haryanzu babu wa’azin da nafi ganewa da sauri kamar mallan ja’afar ya Allah kasa yana aljannah firdaus
2025-07-27 21:53:52
2
buhari.umar23
Buhari Umar :
Allah sarki malam may Allah grant you jannatul fiddausi
2025-07-26 13:51:55
15
scentme0
Scent me :
Sallallahu alaihi wasalam
2025-07-26 08:05:05
6
hm_samaila
Addinee :
Allah ya maka rahama malam. su Asadu kam na Bidi'a ne ba sunnah ba
2025-07-26 20:29:31
8
user470245606126592
user470245606126592 :
Allah ya jikan magabatarmu 😭😭
2025-07-26 17:11:50
6
ameenahzannurain
nanah zannurain :
Sallallahu alaihi wassalam ❤️
2025-07-27 22:46:30
1
abdul.hadi.zayyan
Abdul Hadi Zayyanu😍😍 :
Saw
2025-07-26 09:08:46
7
user48082225268
@hussaini iliya :
ALLAH yajikan mallam jaafr wlh nakirawa wani yaro kiran sallah a kunnen shi sau biu Allah yayfemana daga yau in Sha Allah mungyara
2025-07-27 21:58:44
1
bilkisuabubakar213
maman Dady :
Allah sarki bawan Allah Allah yajikan malam darahama 😭😭😭😭
2025-07-26 17:22:47
13
user16846993876750
shafiugarbasaid :
s a w
2025-07-26 04:53:13
6
realshamsudeenn
Real Shamsudeen :
Allah ya jikan malaman sunnah
2025-07-27 22:37:56
2
ibnul.kadi
Ibnul kadi :
Allah ubangiji yaji kan malam
2025-07-27 08:46:17
3
user7998225281438
zubaidamamanaman :
Allahu Akbar 😭😭😭
2025-07-26 14:05:55
5
To see more videos from user @abdullahi_umar_mukhtar, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About