Tohm nidai banyi aure ba amma ciwo baya ciwo kugu ciwo kafa duk sun dameni har asibiti naje sunce ulcer ne 😞
2025-07-26 20:00:24
4
🇳🇪SARAH 🇳🇪 :
Ciwo baya yana damuna sosai wlh
2025-07-26 11:29:17
0
Haruz carfet :
Please masu matsalar neuropathy fa?
2025-10-13 08:52:54
0
Hadision30 :
Allah ya saka maka da jannatul firdaus yazama maka sadakatul jariya
2025-07-25 21:26:35
20
fatimaabdullahi149 :
dan Allah ciwon tsantsafa wlh yanzu haka akwance nake nafi wata anamin gashin qashi amma haryanzu ba sauqi wlh
2025-07-26 15:06:45
0
jiddah560 :
dr wlh yaro na ne bai kai 4yrs ba ya na min kukan ciwon baya lkc zuwa lkc sai ya sa min kuka bayanshi idan na danna mai sai ya bari
2025-07-26 20:05:06
0
khady's incense nd more :
Dan Allah kitaimaka min da maganin ciwon gwaiwa
2025-07-28 23:17:51
0
@13 :
Aslm Dr nikuma hadarin mota nai nnasamu pelvic injury nayi²na assibitin da sauqi Amman dai ban warke b still zan iyayi
2025-07-26 10:59:23
0
kameela mangu :
Dan Allah Idan yakai Har Kashi fah
2025-09-18 01:21:57
0
uae__collections :
🤩🤩🤩DUBAI ABAYAA AVAILABLE💃💃💃💃💃💃
2025-07-26 12:05:10
0
user4902427072719 :
Don Allah doctor banajin ciwon komai Amman janina bayazuwa duk wata naje asibiti harnagaji
2025-07-27 20:04:42
0
ummu ayman :
tabbas na danji relief kuwa yanxu dayi
2025-07-25 20:58:19
0
mrs rabiu mahammadai :
nitun da akamun allurar cs nike ciwan baya da qugu nima zan iyayi
2025-07-26 14:39:41
6
Hindatu Idris Biba :
Dan Allah wani Doctor ya kamata mutum ya gani idan yaje asibiti akan maganan ciwon bayan nan? Please reply me sir
2025-08-04 23:34:06
1
Ummilolos😍🥰 :
assalamualaikum Dr pls tsintsiyar hannuna ke ciwo tun ina da ciki na haihu amma yana ciwo haryanzu bai daina ba joint din da yake rike da yatsun hannu
2025-07-26 12:23:47
0
user5980 :
yes
2025-10-02 08:34:29
0
shafaatu11 :
My step mother suggers from ciwon bayan nan for years, kullum muna hanyan asibiti amma sunce wai ba abunda ya Sami bayan. sai drugs din da suke lodawa
2025-07-26 08:44:13
0
meerah :
masu lumber spondylosis suma za su iya yi??
2025-07-25 22:25:09
0
ABU TYRE 🇳🇬🇳🇬💖 :
Aslm Dr in na kwanta saman katifa sai in tashi qugu na ciwo in kwanta saman cafet sai ji jikin saka yau
2025-07-26 16:36:18
0
@-Deejarth fashion .com :
Nikam ciwon Mara nk Fama Dashi wllh Don Allah idan Akwai mgn k bani
2025-07-27 11:34:37
0
Ummakursum AliU square :
Naminti nawa zaayi
2025-07-28 18:16:26
0
Ishaq Yusuf :
sciatica da turanci ne ya suna cuter da hausa.
2025-07-28 14:04:48
0
salissoumina :
masu ciwon guiwa fa
2025-07-26 14:23:51
0
Nusayberh fakkerh 💞 :
Dan Allah doctor tambaya nakeyi wanda bayanshi k ciwo har kashin bayan ya fara murmurewa ya goge da yawa,anyi scanning Anche sai anyi aiki ko akwai wata hanya wadda ba sai anyi aikin ba?
2025-07-26 15:17:20
0
Zeenart Zgrma :
Sai abun ya tashi akeyi ko a kowane lokaci
2025-08-10 23:00:58
1
To see more videos from user @abukkr0, please go to the Tikwm
homepage.