@bello.galadanchi: Ni da Abba Hikima da Sharfaddeen Bature mun gyara ajin sakandari #danbello #hausa #karfinjama

Dan Bello
Dan Bello
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 26 July 2025 08:10:26 GMT
178055
24945
1003
538

Music

Download

Comments

hauwa.halliru.gwa
Hauwa Halliru Gwangwazo :
Gumin Jikinsa Yafi Turare Qamshi, Fuskarsa Tafi Kyau Kyawu, Idan Yayi Magana Ba'a Mantawa Sabida Dadinta Habibi Rasulullah ﷺ 💖
2025-07-26 08:21:01
245
yanusaayuba
yunusan maaiki :
duk Wanda yakesun Dan bello yayimin lake
2025-07-26 08:15:40
86
ahamidisah348
A hamid autah :
Dama haka akiyi wlh Allah yataimaka yabaku ld
2025-07-26 18:36:36
0
muhammedkursi
muhammedkursi :
ai wannan ajin zaikoma wurin zamanb hutum malamai🤣🤣🤣
2025-07-26 15:30:22
10
aishatua.yusuf
Aisha A Yusuf :
Dan bello makaryacine Amma agun Wanda Basu San ciwon kansu ba
2025-07-26 12:57:44
22
danubaydu
Dan ubaydu :
wato abun yabani mamaki duk wannan aikin baici 4.millon ba yanzu da government tayi wlh mgn zakaji ana yaci 8.millon😅
2025-07-26 11:14:04
3
comrade.b.aljannare
comrade B.Aljannare :
Allah saka da mafificn Alkhairi
2025-07-26 11:46:13
9
matarabbas6
Maryam Nuraddeen :
Kawai a baku shugaban cin qasar🥲🥲🥲💔💔💔💔💔
2025-07-26 12:01:24
12
saboda.annabi7
Saboda Annabi :
Ɗan Bello ka faɗi Gaskiya a kan kowaye 🙏
2025-07-26 18:00:35
0
ameerkashere
Ameer Kashere :
jama'a magana ake akan #freesultanjgn
2025-07-26 17:18:14
1
alhabdulzango1
@Alh- Abdulwahab ubale 🇳🇬 :
ALLAH S'W'A ya saka maku da mafificin Alkhairi 🤲🥺
2025-07-26 16:37:14
2
soundofafrica0
Sound of Africa :
Duk Wanda yaji dadin wannan aikin yay following Dina
2025-07-26 08:30:40
27
alaleeboo
alaleeboo :
he'd master kawae aka gwarawa 😳
2025-07-26 16:28:15
1
mra____________1
LB jr official 🕊️🕊️🕊️ :
kafun su prespal sufara sayarwa
2025-07-26 09:17:37
1
user8860566478859
Umar Farouk Adamu :
Allah ya saka da Al'khairi
2025-07-26 16:59:21
1
sulaimanibrahimha5
Sulaiman ibrahim Hassan :
Allah ya saka muku da Alkairi
2025-07-26 18:29:32
0
nasirabdulkarimmuhd
sir~nasir :
Allah ya fahimtar da al'ummar mu sugane abin da kuke kokarin nuna musu, Allah ya temakeku ya kare niyyarku
2025-07-26 14:06:25
8
zahraddinisalisu
zahraddini salisu :
ai kai mun ganoka ashe duk qarya kake
2025-07-26 08:22:00
10
harunaabubakr1
@HARUNA 0903 :
Allah yashaya muku Amin
2025-07-26 16:41:12
1
aliyu.ashiru6
Aliyu Ashiru :
Allah ya saka da alkhairi ƙarfin jama'a sabuwar duniya
2025-07-26 18:44:48
0
ali.aliyu044411
ali.aliyu :
Allah yasaka muku
2025-07-26 09:04:47
1
abbas_mai_valencia
ABBAS MAI VALENCIA 🌟🌟 :
yamukaji d mutuwar buhari
2025-07-26 17:20:26
0
naxeer__d__beega
naxeer__d__beega :
Allah yabiya dan baiwa 🙏🏻😍😢
2025-07-26 08:16:16
7
rashaboy11
rashaboy11 :
Allah ya saka muku da alkairi
2025-07-26 14:44:57
2
anasdata2
Anas Ahmad yunusa :
Allah yasaka muku da alkhairynsa abisa ayyuka da kukeyi na alkhairy ammanfa jahilai bazasu Taba ganewaba
2025-07-26 18:36:29
0
To see more videos from user @bello.galadanchi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About