Wallahi Dani da zuriyata
Munakan wannan akidar
in sha Allah
2025-07-27 07:24:34
16
abuaffan30 :
nima da iyayena da sauran family na akan wannan tafiyar muke in sha Allah kuma akanta zamu mutu in sha Allah 🤲🤲🤲
2025-07-26 15:44:02
53
Abdullahi Garba Musa :
Wannan kamar wasiyyar bankwanace tashi. Allah ya Gafartawa Malam.
2025-07-27 08:11:31
8
Beentah :
Allah ya jikan malluman mu na sunnah
2025-07-27 09:49:33
13
official-KABEER :
Allah sarki kamar yasan lokacinsa yy yazo yake fadama mutanansa gaskiya Allah kajiqan wannan bawan naka Allah kasadashi da manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama
2025-07-28 11:40:13
0
𝐔𝐬𝐦𝐚𝐧 𝐒𝐨𝐥𝐨 ☑️ :
ingantacciyar akida... Allah kabamu ikon tsayawa akanta... kai kuma Allah ya jikan ka da rahama
2025-07-26 19:50:14
11
Abban sadeeq :
Duk qin gaskiyarka baka isa kace wannan ba gaskiya yake fada ba. Allah yasa mu mutu akan wannan aqidar...🥰
2025-07-27 06:23:24
20
TRIPLE HIGH TECH TRIPLE HIGH T :
Allah Ya kai haske kabarinka da iyayenmu baki daya ameen Ya hayyu Ya kayyum
2025-07-27 08:26:35
10
IbrahimAA :
Allah ya jikan ka da rahana Sheikh wan nan ita ce Akidar mu har mu bar duniya In sha Allah.
2025-07-27 10:46:14
7
ahmad_jd1 :
Insha Allah akanta zamu mutu
2025-07-26 11:28:12
76
loukmane_Ismail :
Allah ya gafarta wa dr Idriss Abdoul Aziz 😭🤲🤲
2025-07-26 10:44:36
20
abdulsamadbello64 :
wannan haka yake mln Allah yakai rahama a kabarinka
2025-07-28 15:54:49
1
Maryam idris :
🥰🥰🥰 sosai ma
2025-07-27 07:52:33
9
y-balance :
akan wanna muje fatan rasuwa
2025-07-27 17:32:53
6
A faruk :
Allah yajikan Dr darahama Allah kasa yahuta kasa aljannahce makomarsa mukuma Allah yakyautata tamu intazo
2025-07-27 22:34:29
3
Sadiq Bauchi :
yau na leko comment section Banga zagi ba, To Allah ka dauki ranmu akan wannan akida🙏💕
2025-07-27 17:24:21
4
umarhaske167 :
Walhi wannan shine Aqidarmu Dr. Ubangiji Ta'ala ya Jaddada maka Rahama
2025-07-27 21:40:53
1
Aliyu Kidah :
Allah yasa Gobe kiyama muna tare gidan Aljanna
2025-07-27 07:54:37
8
G mujaheed :
Kai wannan bawan Allah duniyane Allah yabaka Wllh dr rayimallah
2025-07-27 12:27:58
6
princedeemasa7 :
Wannan haka yake, muma haka, Allah ya jiqanka da Rahman yasa aljanna makoma amen
2025-07-27 18:47:51
3
ashirumuhammad942 :
Nima itace akida ta insha Allah
2025-07-26 23:29:07
5
Mazaje Ne :
Nima Haka
2025-07-27 11:33:29
7
To see more videos from user @yahaya.m.auwal, please go to the Tikwm
homepage.