Dan Allah Ataya King Kabeer Sharing Kaima bakasan ina zaka hadu Dawani Yataimakeka ba pls Arewa Mufarka mutaimaki Juna Nikuma Adangwalamin Yatsa Afece
2025-07-29 19:24:44
2
Asmakitchenutensils :
wai shin yan tiktok laifin me na maku duk capacity din danake qoqarin bazamaku amma ko likes din kirki babu a page dina bare follow 😰kodai kunfiso muyita yawo a comment section mu saki namu business din😩💔jama’a idan ba asma ba wa?? ASMA CE KAWAI🙌 ina yan gulma na comment section plx aje page dina a kalli kaya ko ba’a siya ba😹da aikin zunubi gara aikin lada 😩
2025-07-27 18:44:07
61
Umar Uban dabx :
Wanda Yayi like insha allah Ba shi ba Azabar kabari
2025-07-27 14:22:02
311
ILAH COLLECTIONS :
Don Allah ni kuyi following dina🥰
2025-07-26 12:05:18
666
softgee😎 :
Shiko Dan china yayi jugum abunsa😅
2025-07-26 12:51:12
174
ahmad m ali jambure1 :
@ILAH COLLECTIONS:Don Allah ni kuyi following dina🥰
2025-07-26 20:27:46
51
usman Auwal :
duk wanda yamin like Allah ka sa yayi mafarkin annabi Muhammad s a w
2025-07-29 18:33:55
1
usman inuwa dembele11 :
Muhammad rasulilahi ❤️🩹 S A W ❤️🩹
2025-07-26 17:23:42
101
Juniorzakinwaka :
Muhammadur rasulillah
2025-07-29 21:09:23
1
AMINU_B_TOWN♥️🇳🇬🇳🇬 :
Each one is how much.?
2025-07-26 12:38:52
157
Gaddafi Abdullahi :
Allah yabani kudi nasai abin hawa
2025-07-26 14:57:45
118
real abk :
Allah yabaka nasara aboki
2025-07-26 18:08:28
73
khadnan_collections🦋🦋 :
Kayi da turanci 👌
2025-07-27 05:54:17
33
emran442 :
allah yatemaka👍👍👍👍
2025-07-26 14:32:36
29
Whaleedve :
Allah shege gaba🥰🥰
2025-07-26 15:18:04
66
Ayubafly :
Allah yasa Albarka 🥰🥰🥰
2025-07-26 16:02:32
53
@sir bala oo1 :
allah sarki danuwa allah y baka
2025-07-29 09:05:35
2
MAZANE11_COMEDIAN😂 :
Allah kabaka nasara Mu2minah
2025-07-26 13:48:54
111
Nuraddeen Abdullahi :
kilometer 80 ko 90 zukitamalle
2025-07-26 14:01:35
58
Suleman :
Rabbit motors
2025-07-27 13:14:29
18
yusufkabir35 :
Dan Allah amin like
2025-07-26 20:34:52
35
maliens 💃🕺💃 :
Allah ya bada sa à
2025-07-26 12:54:04
30
𝐒 𝕭𝖔𝔂😎 𝕯𝖆𝖓 𝕸𝖆𝖒𝖆😇 :
Allah Ya Bada Sa a Ya Taimakeka🤲🤲🤲🥰
2025-07-26 12:50:52
58
To see more videos from user @king_kabeer_, please go to the Tikwm
homepage.