@murjakunya0: Replying to @Ashfart🌹

YAGAMEN
YAGAMEN
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 26 July 2025 13:28:18 GMT
758274
52210
1405
811

Music

Download

Comments

maryamkwangila
Maryam :
wllh karyane ana cinta
2025-07-26 17:05:35
115
gtshafiu_1
SARDAUNA :
nidai burina inje madina 🙏
2025-07-26 21:49:43
34
a_a_sir_muhd
A A Sir Muhd🇸🇦🇸🇦🇸🇦 :
kananan aljanu na kiwo available location makkah
2025-08-02 00:49:30
0
usamaboynakowa8
USAMA BOY NAKOWA :
Allah ya tsinimike karuwa babanku ya tsinimike🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
2025-07-26 16:37:56
14
itzfaruq5
Faruq :
baki iyawa wlh kinhallaka har abada Kuma inshallah allahu bazaki aureba
2025-07-26 16:04:39
15
realfarukambursa
AMBURSA 1 :
ya allah idan murja da gaske takeson tashiryu ya allah kashiryadda ita shiri na addinin musulunci ya allah kabata miji tayi aure dan darajja manzon gaskiya annabi muhammad duk wanda yaji dadin wandan yayimin like yace ammeenn
2025-07-30 08:05:20
2
sirdeeyer_arz
Sadeeya_Arz :
Ubangiji Allah ya shiryeki
2025-07-26 16:53:50
13
user6079375502405
ahmad :
to ae Baki amsa tambayar da aka Miki ba
2025-07-27 14:02:16
13
ahnakowamlf00
AHMLF :
Allah Ya Shirya Mani Ke Murja Ya Kawo Maki Miji Nagari
2025-07-27 06:14:57
3
seleem94
BIN ABUBAKA YARO :
Kinayi Muna Jin Daɗi Ubangiji Allah Ya Taimaka Ya Ƙara Dafamiki Akan Lamuranki Murjnatu Tamu😳😳
2025-07-27 05:53:52
3
tijjey___tijjey_
Tijjey___Tijjey__ne :
Allahi baki miji nagari ya Allah
2025-07-26 20:22:27
17
user350663587606
ibrahim :
ubangiji Allah ya shiryaki
2025-07-26 16:45:01
9
mrsam2947
Mrs~AM❤️🥀 :
Sedake wato ministry of federal 😂😹🤌🏽
2025-07-26 13:33:02
54
usman_tipping
Usman Adam :
Duk Wanda Be Ta6a Yin Zina Ba Ya Dannamin Like
2025-07-31 11:47:50
1
preety.bafashee
preety Bafashee :
Murja Allah ya kawo muna babban rabo 🤲🏼
2025-07-26 20:44:57
6
hasanahusaina
Hasana and Husaina :
kaji mgn daga bakin masu ita munafuki tsinanne
2025-07-26 13:34:15
15
mamichou684
❤️❤️ :
muma atayamou da adu'a wlh , zaman gida ya ishemu wlh 🙏
2025-08-01 19:09:04
1
shapson450
shafiu sherpson :
allah ya shirye ki mutuniyata
2025-07-27 09:34:07
3
user1083345819934
Mrs Ahmerd :
yah allah kashirya murja yasa tdawo mutuniyar kirki ameeen allah yashiryamu baki daya amn.
2025-07-27 09:56:54
8
rabiluzubairurunka1
Rabilu Zubairu Runka :
abuja ba yan hisba kenan?
2025-07-28 23:06:43
2
beentu.abeeha
Beentu Abeeha :
Kai janaba......😂au jama'a 😂💔
2025-07-26 18:31:19
5
babani.yahaya0
Babani Yahaya :
gaskia ne
2025-07-31 21:33:50
2
matar1ogah
🌹MATAR OGAH 🥀🌹🔐 :
ministry of federal 🤣
2025-07-26 13:35:31
17
youngprofbaqari
young prof lbrahim baqari :
sallillahu alaihi wasallam 😭Allah yashiryeki
2025-07-26 18:46:38
5
To see more videos from user @murjakunya0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About