Wannan shine gaskiya wllh dayawanmu yan izza muna da wata matsala ina ruwanka da yinmaganr ma dan ma anfadi magganin baruwanka dan haka basai kayi magana ba
2025-07-29 07:22:14
2
Ser deeq II :
malam a gyara kalamai ba Izala ce mai laifi ba
dan wani mutum daya yayi abin da bai dace ba bai kamata a kira sunan izala a dora mta laifi ba
2025-07-28 22:47:41
9
JAAFR AUWAL MALO :
Izala akwai gulma da yawa
2025-07-29 07:33:29
1
REAL NA'ANNABI S.A.W :
duk Wanda yayarda wannan malamin Dan aljannah ne yace Alhmdulullah 👈👈👈👈
2025-07-28 05:09:11
116
Nieemah92 :
Allah sarki wan Nan shine mahaifin imam Malik kenan
2025-07-28 22:01:24
54
PRINCE_ABDUL_133 :
duk duniya Bâ mai gaskiya sai manzon Allâh s a w🤲
2025-07-29 06:38:05
1
Suleiman Sheikh Gambo Sufi 3 :
Wannan Shine Gaskiya 🙏
2025-07-27 06:46:34
151
ibraheem solidsea :
mallam gaskiya kana shan WIWI tabas
2025-07-27 00:23:43
10
Hauwa Lima :
izala shegiyar family
2025-07-28 22:55:16
5
Aleeyu saeeed 🦅🕊️€€€ :
ko kunya bayaji shekara nawa abdulfatahi Yana zagin su albani da Mallam ja,afar
2025-07-27 11:21:29
6
JOHNNYBEST :
I am a Christian but l Love this Man 👍
2025-07-27 23:43:31
60
Zakariya Yahaya :
Dan wiwiiiiii
2025-07-26 16:25:21
6
YÀR ~~~FAIRA CE🥰🥰💕💕 :
amma gaskiya yake fada sunce wai sha wiwi kamar shan Lipton ne aguna da ace Yana zagin Yan darika NE ko Yana sukan mauladi da kaji Sun fara kabara ya'yan wahala shiyasa mahaifina yace baza kugane izala iska ci bane sai indan mutum ya mutum za'akaishi makwancinsa zakaji bakaken addu'a agunsu
2025-07-29 07:07:06
0
Abdullahi Muhammad :
😳😳to na bar izala daga yau😳😏
2025-07-29 06:33:00
0
ummeedodo :
Abunda yan darika basuyi kenan wlh zagin junansu ba tsakani da Allah anan izala basuyiba wlh sam sam
2025-07-29 05:49:39
4
sidiabbaadam8 :
shedaniyar aqida izala me ja da ANNABI MUHAMMAD S A W
2025-07-28 09:12:27
3
Imran Ab :
Mallama maganarka babu kamshin gaskiya kaji tsoron Allah
2025-07-26 20:52:58
5
AbubakarGusau :
duk wanda yayayarda malam nura khaled yabar izala yamun like
2025-07-27 07:35:22
15
MGmohammed :
Malam kayi haquri dan Allah kuyi kokarin hada kanmu muna fahimtarka kuma wlh ni darika nake amman wlh ko ina sallah nakeyi ko dan darika ya kafirta wani banajin dadi. kuma wlh idan bacin na fahimci addini gwargwado da tuni nabar muslinci. sbd babu adfini me kazaman malamai kamar addinin muslunci😭😭😭😭
2025-07-26 20:01:25
8
mai rago :
allh kasa kada dana yazama dan izala don annabi Muhammad s a w
2025-07-26 21:29:55
8
Ali suleiman Adam :
karya kake makaryachi wlh kai zindiki ne
2025-07-26 16:48:24
7
King-A sulex :
Shin gaskiyane abinda alburhan ya fada ko karyane shi muke Mai muji bawai jirwaye ba Mai Kamar wanka
2025-07-29 07:23:52
0
isaaminu735 :
Allah ka tsine wa izala,
2025-07-26 15:49:19
150
To see more videos from user @digital_imaam, please go to the Tikwm
homepage.