Allah ya saka maka da alkhairi Malam Allah ya jikan mijina ya kuma saka masa da alkhairi da ya bani dama nake Sana’a nake kuma karatu ,yau ga shi ya yi min amfani da ba ya raye .Duk kasar da yake business sai da ya kaini ya nuna min ya kuma koyamin .Allah ka sa yana Aljannatul Firdausi ya Rabbi 🤲.Gamu kam Alhamdulillah Kamar yana raye
2025-07-28 16:27:02
82
Zeenairah💔 :
wallahi malam shekarata 30 yarana biyar mijina yamutu amma wallahi tallahi bawanda yake ban omo dan nai wanki yarana 🤔amma Alhamdulillah Allah yaban yadda zanyi dasu
2025-07-28 14:45:50
65
Abdulaleem Aliyu :
mln wlh qarya kake idan kataimakama yan uwan suma zasu taimakama yayanka ko bayan bakada rai insha allah
2025-07-28 16:37:49
2
Natus :
Ai maza basa ganewa baza su iya ba fa
2025-07-31 22:31:31
0
eeshert :
hhhhhmmmm Allah ta kyauta amma mazanma yanzu basa bada kudin hankoron suci naka suke
2025-07-28 19:19:01
8
balkisuhamza278 :
inama mazannan zasu gane haka sai kaga namiji kina fadi tashin Neman kudi yana mayardake baya bayason yaga kinyi kudi balai shi ya baki
2025-07-30 09:45:07
7
gidankamshi :
ga wa'azi Amma basa sauraro,Ka turavmusu suce kana Jira su mutu,Dangida Kuma suce Ka Shiga tsakanin da su. ya Allah kasa ya isa inda Akeso Amin. jazakumullah Khair Amin @malan
2025-07-28 08:57:04
79
BABSON :
wannan gaskiya neh mallam allah yasaka da alkhairi
2025-07-29 14:02:46
1
Zainab Danzaria :
kur'anin ubangiji ba Wanda zanji tsoron daurawa a status 🙄
yoooo ynxu zan ma yi saving
yooo ai Irin wanga Abu nake so
2025-07-30 17:42:07
1
Muhammad Sharubutu :
Wlh akan wannan tsarin nake
2025-07-28 09:28:11
95
beauty :
GA abin Sawa a status babu hali
yanzu ace Ka kosa Miji ya mutu😂
2025-07-28 13:15:20
12
Mayroh Omar :
Experience is the best teacher
2025-07-28 10:24:23
20
Firdausi mukhtar :
Walh walh nikam baabin dazan cewa dangin mahaifin yaya na sai dai Allah saka musu da mafificin alkhairi dan sun rike min yayana cikin mutunchi da girmmawa Alhmdulillah
2025-07-29 09:00:22
42
Yusuf Brother Taura :
Mu Kannan masu kudi Muna Allah wadai da wannan maganar ta Malam 💯
2025-07-28 12:43:31
1
𝒎𝒖𝒉𝒂𝒎𝒎𝒂𝒅 𝒔𝒊𝒓𝒂𝒋𝒂 :
wllh malam a Wannan zamanin haka muke famasdashi amma gaskiya kafada amma hakan bazehana nataimaki yan uwanaba amma zanfigina matata
2025-07-28 11:54:41
15
alfat_gidansalo_interior :
wlh namiji ko yana raye in ya gina matarshi sai ya amfana da ita sama da yadda iyayen ta dasuka haifeta zasu amfana da ita,alokuta dayawama ba mazan suka Gina macen ba ita tagina kanta amma wlh mijin yafita amfana da abunda take samu wannan haka yake ko shakka babu.Allah ya ja kwana
2025-07-29 06:59:43
5
MSMaharaz :
Watau wannan karatun bana Yara bane wallahi, karatun masu shekaru ne da experience
2025-07-28 16:33:32
10
sumayyaabdullahi2 :
Allah ya gafarta mijina 🤲😭daya tamkar dub
2025-07-28 10:15:12
28
Ahfat_elegance_thrifts :
Wlh kuma sau da yawa har ta dangi ma dangin matar sun fi kara wajen riqe yaran akan dangin uban wlh.
2025-07-28 11:05:08
15
Assalis400 :
Wllh Malam ka yi kuskure, ka saɓa wa Allah, a cikin Al'ƙurani sura ta 4, (Suratun Nisa'i) aya ta 9.
2025-07-29 09:36:10
0
To see more videos from user @baba60692752, please go to the Tikwm
homepage.