@aliyutijanialiyu0: Mai sanƙo ya jefar da yaron shi a kan titi

aliyutijanialiyu0
aliyutijanialiyu0
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 28 July 2025 08:11:26 GMT
59373
5558
238
102

Music

Download

Comments

11yusufshehu
starboy :
wai shi me sanqon nan baya mutu bane
2025-07-31 21:31:00
1
mubarakdsnake
mubarak dsnake :
duk Wanda bai amfana da komaiba yamun like to wannan shine Allah yasa mudace ameen summa ameen 😡😡😡😡
2025-07-31 05:29:29
3
sojeh17
Mai sanqo👨‍🦲 :
Ba yarona bane yaron kanina ne🤣
2025-07-30 06:52:52
89
adamuahmed061
Adamu Ahmed06 :
😊☺️to kai mesanko dama ba kamutu ba ko dawowa kayi😆😆😅
2025-07-31 16:42:39
2
farukbnsaad
Sahißul kur'an. :
waishi me sankon nan malam aliyu ba kace ya shiga jikin dabba ya mutu ba . kodai an kara haifar wanine
2025-07-31 10:25:07
4
aminuyahaya719
Dan Zazzau :
gaskiya wannan gudun namai sanko yaburgeni🤣😂😅
2025-07-31 10:07:54
1
1auwal_bashir_abuu_aliyu
Auwal Bashir Abuu Aliyu :
mai sanko dai ya shiga uku😂😂😂😂
2025-07-31 19:47:43
0
gali.umar95
Gali Umar :
Wawa Dan yara way bakada aikin yine sai labaran Wawa ci
2025-08-01 15:21:39
1
faruqlegend5
user7425146114610 :
please 🙏 dan Allah kuyi following dina
2025-08-01 19:44:23
1
useyne1470
Usmanusey14 :
lallai Sai Sanko Allah Ya kiyaye Gaba
2025-08-01 18:48:30
1
harisu.muhammed1
Harisu Muhammed :
wato mesanqo Yana shan azaba
2025-07-28 14:48:09
2
yahya_girei
يحيى أحمد :
Ai dama barewa bazatayi gudu ba danta yayi rarrafe 😂
2025-07-31 23:04:10
0
richforever18
Rich forever 18 :
me ke tsakanin mai sanko da ali ne?
2025-07-30 10:26:53
5
momynasreen
momy_ nasreen :
burina nazama yar kasuwa 🙏
2025-07-31 09:22:13
0
xaidsharif
xaidsharif :
Aliyu muna San abun d kake kawo wa irin n da amma yanxu Mara amfani kk kawowa wlh 🧏‍♂️
2025-07-31 21:42:25
0
enjoykmy
enjoy kmy. :
to wannan shine mlm aliyu daga nan kumurya Kano 🥰🥰
2025-07-28 08:15:29
2
mdbiu
Md***Biu :
jikanshi ne ba Dan sa ba😂
2025-07-31 08:10:15
0
aa.maichanji401
Awwal Babangida Mai Chanji💰 :
mai sanqo yana cewa yarona yarona😂
2025-08-01 15:55:55
0
haidar.sabiu
haidar sabiu :
gaskiya wannan ba ɗan mai sanko bane matar Mai sankon taci amanar mai sanko gashi Yaro harda gashin shi😳😳😳
2025-07-31 13:57:41
1
user62734772167227
Usama Abdullahi :
ainadauka mutuwa zaiyi
2025-07-31 11:07:54
0
bilkeesusulaiman54
bilkeesu54 :
Wai shi me sanko baya mutu ba
2025-08-01 11:14:16
0
captainmunir109
CaptainMunir :
Mai sanko Dan Wani kasane, Amma in Har Nigeria to Na San sunnan Shi. 😁
2025-07-31 08:41:20
0
dazmah_investment
DAZMAH INVESTMENT :
hallaka Kobo gireba and kantu available
2025-08-01 22:30:17
0
ukboy219
€☃️ HAMZA 🌴£ :
No
2025-08-01 18:43:34
0
To see more videos from user @aliyutijanialiyu0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About