wallahil Azim kazo last bus stop kataba malamai ka taba Annabi saw yanzu kana tsolanan Allah da mutuwa to ka sani ibro ya rigaka kulu ma ya rigaka yau duk suna ina
2025-07-29 13:40:08
1
Mubaraq Makama :
Inaso a bani muguwar shawara 😅
2025-07-28 13:54:00
14
SECURE HOMES LTD 🏗 :
Allah yasa kasamu abinda kake ma kanka fata
2025-07-30 09:40:02
0
oummaimuna :
Anya Anya wannan bawa ba hajj Yakeson zuwaba! dan wannan ya wuce umrah
2025-07-29 14:54:54
3
3N =🇳🇪❤️🩹👑🥷 :
Da allah ina da tambaya
idan narasa yadda zanyi ya zanyi🤣🥹🙏🙏🙏🙏🙏🙏(?.............abani amsa,😂🤭😂😂😂
2025-07-28 16:43:15
5
zee zee :
Kuka nekeyi amman saida kasani daria wlh
2025-07-29 07:51:55
2
li.boro_diable_👿_11 :
Allah yasa'a moucika da imani inkaji dadin addou'an kamin Like
2025-07-30 10:52:19
2
HUSNAH YOLA :
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣gaskia shehun tiktok kai kafi su murja kunya iskanci mako da su G fresh 🤣🤣🤣🤣
2025-07-29 14:00:05
1
Habu :
shehu baka karya amma yaudai anyi da busa tana tashin mutu da dogo na daura yadade da dawo kodayake kaima naga sabodagirmankai kafikarfin ka mutu akas
2025-07-30 10:16:08
0
G.kademi :
wato da shehun tictok da joker duk jirgi daya ne ya daukosu
2025-07-29 13:39:33
6
🧑🏽⚕️A.I.G👮🏽 :
ya naga me kama da Shehu ?🙄
2025-07-28 13:47:06
7
ashigeboy :
Allah ya ja kwana kana burgeni
2025-07-28 13:51:03
36
mufty dan faila :
sai kayi mutuwan wakalanchi inde taba Malaman dariqa ne aikin ka
@#🄼.🅰🅼🅴🅴🅽🅄:Ni na tashi a maraya🥹🥹 ban san mahaifi na ba 🥹🥹na shekara 9 a makarantar kwana🥹😄 na shiga soja👨✈️A kasa daga makurdi saida naje har karshen nigeria 🇳🇬 😄 ba abinda ya taba samu na🥰 Allah kadai ze iya wannan🥺 saboda haka inaso ku karfafa imaninku🥺 kuyi iyakar kokarin ku🥹 amanar da aka baku ku rike🥹 data iyalinku🥹👬 kada kuyi wasa da ita🥰 kada kuci amana🥹 abun duniya abun banza ne🥹😍 saboda haka ku rike amana🥹 ku rike iyalinku ku🥹👬 kuma dubi jama'a da gaskiya kamar yadda nace ni bani da wani bayanin🙏
2025-07-28 21:24:13
8
Lili_Elianmx1 :
wana iskanci har ina🤣🤣🤣🤣🤣
2025-07-29 10:33:19
2
To see more videos from user @shehun_tiktok, please go to the Tikwm
homepage.