@imam_maliik: Allahumma bareek @ALMALIKI CARS #foryoupage❤️❤️ #allaahummabareek #mutuwa #allah #fypシ゚viral🖤tiktok #imammaliik #annabimuhammadurasulillah #hausatiktok

Imam Maliik
Imam Maliik
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 28 July 2025 16:41:31 GMT
400515
48459
4851
4292

Music

Download

Comments

cutesaff2
His BALARABIA🥀❤️‍🩹🕊 :
Mahaifinka shiekh Noora khalid in da ace ba mutumin kirki bane da be samar dakai ba haqiqa ka haifu kuma ka tarbiyyanutu kuma ka wadatu da ilimi iya gwargwado
2025-07-28 17:37:45
675
aminujtown
AMINU-J-TOWN🇳🇬🇳🇬🇳🇬 :
So sorry 🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻
2025-07-28 17:22:31
376
ibrahim.babangida976
Ibrahim babangida :
Kayi hakuri nura Khalid mutumin kirki ne,
2025-07-29 04:18:16
2
queensaiyadda0
queen sayyadah 46 :
Haka iyalen maulana shehu Ibrahim inyass sukeji idan anzageshi 😭mahaifi mahaifineshi koh wani irine 👌kayi hakuri malam
2025-07-28 17:53:04
91
menash33
@Meenancy golden girl🥇🌟 :
my love 😘 kadena kuka🤦😭
2025-07-28 17:44:50
120
matashinsunnah01
Matashin Sunnah 001😎 :
Wllh alburhan ba malami bane 🥺
2025-07-28 17:38:18
49
alirabiukk7
ali rabiu kk :
wlh shek nura Khalid mutumin kirki ne duniya ta shai da haka
2025-07-28 16:56:59
119
m4171009
auta :
dun Allah duk masoyin annabi Muhammad s a w yamin like 🥰🥰
2025-07-28 22:53:23
24
kabeer.bebeji
Kabeer bebeji 😍🎊 :
Allah ubangiji yayafe wa malam duk wasu kura kuransa 🥺🤲🏿
2025-07-29 09:08:53
1
yahya__servant_of_allah
yahya__servant_of_allah :
Allah yayayema damuwar duniya da lahira kayi hkr
2025-07-28 17:44:26
114
geofrey220
geofreyyaro :
this is so emotional. i really like sheik nura as a Christian. stop the tears, he is a very good preacher who deals with what unites people than what divides .... God will always protect him.
2025-07-28 19:06:48
57
abdulrazakmada
DAN MAMA Mada :
Ka dawo darika bamahakann yamaln
2025-07-28 20:14:46
10
abesst3
Abesst :
Wllh babu abunda izala ta kawo Nigeria se raba kan muslinc wllh Allah 😏
2025-07-28 22:08:29
14
mustishira
Mustishira :
Duk wanda ya sakaka zubar da hawayen nan da kakeyi bamu yafe masa ba, Allah ya isa tsakanin mu da shi 😭
2025-07-28 22:10:44
4
abukkr0
Ababakar :
wallahi malamanmu ya kamata su gyara. bana bin koyarwa Sheikh Nura Khalid amma wallahi sam ban ji dadin wannan maganar ba. Allah ka Shiryar damu ya ubangijinmu.
2025-07-28 18:26:48
5
usman.ahmad287
Usman Ahmad :
wae dama kai dan nurakhalid ne ?
2025-07-28 17:37:41
7
zainabmuhammad356
anty zee bakori🥰 :
Ya ilahi dan Allah malam kadaina kuka😭 kaifa kake koya mana yadda zamuyi control din zuciyar mu idan muna cikin bacin rai😭😭😭😭 muna bayan malam duk ta inda akayi😭😭
2025-07-28 17:36:07
72
sadiyaadamaliyu0
queen 👑 sadiya :
innalillahi wa'inna ilaihirraji'un Allah yasaka musu yasa ya girbi abinda ya shuka kaikuma daya bata maka rai Allah yasa maka
2025-07-28 16:57:50
33
usmanahamad2475
usman Ahmad umar :
ya malam kayi hakuri daman rayuwa haka take. be patient sir
2025-07-28 16:52:15
11
ahmadee001
Ahmad Bello :
IZALAR Jos matsala ce
2025-07-28 23:04:16
11
tankobello5
teekay bello :
Don Allah ku yafe, Allah shi kade ne mai sheriya, Allah na son mai yafe wa,
2025-07-28 18:30:40
8
bilalmaleka1
angon fateemarh :
Allah ze saka Muku in Sha Allah, nifa shiyasa yanxu kawai nabar maganan kungiya wllh inkabi na gungiya zaka iya fita daga addini ma baka sani ba
2025-07-28 18:32:32
33
user5960261440815
Hawau Jiddarh Mohammed❤️ :
ye hakuri subida allah ye hakuri 😩
2025-07-28 21:27:27
14
user7365880384858
teemar :
assalamualaikum warahamatulla malam inna sonka Amma malam kana da aure ko baka da shi Dan Allah
2025-07-29 11:47:19
0
abbamanjaoil1
Abbamanjaoil :
sorry shiehk be patient just keep up your teaching
2025-07-28 18:03:30
41
To see more videos from user @imam_maliik, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About