imam Malik wallahi wallahi wallahi iyayenku mutanan karkiki ne
wallahi Kai ma Iman Malik MUTUM kirki ne Dan Allah kayi hakuri ka dai kuka wallahi abun Yana dangamin hankali wallahi
amma Dan Allah Dan girman kuje kotu Dan Allah
2025-07-28 21:45:49
8
Jaysim :
wallahi, muna da Labari izala a jos muna da labari abun da izala ta yi wa mahaifin ka wlh, izalar jos wato izala 1 a yanxu basu da kirki ko da na millisecond ne, basu da kirki Allah ba xai barsu ba ko kadan, Allah ya watsar da masu jagoranta izala 1, mu ga ye
2025-07-29 01:22:08
1
Fauziyya Ashir @Fauxaljannati :
kadaina kuka dan halak ne kefa wlhi anasonka muna tare dakai ya mallam please stop
2025-07-29 14:45:13
0
TAYMEEYA7 :
Wlhi Duniya ta Shaida GIDANKU gida neh na MUTUNCI da kuma KARANTAR da ADDINI Kuma Wlhi Izalan Jos Sun kafu neh akan bin San zuciya 😢😒 Allah zai saka muku . Duk wanda yayi na gari KANSA!!!
2025-07-28 23:40:49
4
𝕄𝕒𝕣𝕪𝕒𝕞 𝔾𝕒𝕣𝕜𝕠 🫦 :
IZALA GIDAN SHERI
2025-07-28 21:58:32
2
umarul Farooq :
Malam ku ajiye malinta kusaka rigar Rashin mutunci Kuci uban uwarsu yan wahala kawai
2025-07-28 23:36:59
5
ABBASKHAN 🦍 :
Kayi Hakuri sheikh In shaa Allahu, Allah zaiyi maganinsu daya bayan daya idan basu Gyara bah wasu maluman sunan kawae suke amsawa Amma Sam basu dace da darajar nan bah wallahi Allah ya kiyaye
gaskiya yaka mata sheikh Kuna dauka action akansu dan bah mutanen Allah bane
2025-07-28 22:33:17
3
Iya Addini 🇳🇬 :
Shi ma ku gaya masa ya ringa seta harshensa. Ni tunda ya yiwa Sheikh Jafar Rahimahullah dirar mikiya na haqura da Digital Imam
2025-07-28 23:17:03
1
Haj jamila :
wallahi karku haQura muma munasan malam marigayi kuma mahaifinka bayabin yan siyasa shiyasa basa sanshi kuma bazasu taba sanshiba Allah ya isa
2025-07-28 22:44:12
2
Aminu uban marayu :
MUDAI MUNA TAYAKU DA ADUA, ALLAH YA RABAKU DA IZALA.
2025-07-28 22:13:39
1
DAN FARI 💪✅ :
ai wallahi imam Malikiyya duk wadannan ire iren su burhan kamata ace an jefe shine saboda ƙagenshi da cin zarafi masu ilimi wlh
2025-07-28 21:41:09
3
bahashime :
wannan gaskiyane Allah yasamudace ya sawaqa
2025-07-28 22:54:36
1
Oummee001 :
Allah yayi mafita 🙏
2025-07-28 23:43:15
1
Abdulhakim :
wannan Family issues ne namu👀
2025-07-28 22:05:38
1
INDIANA574 :
kayi hakuri 😭😭😭
2025-07-29 00:11:58
2
Hafixycouture :
Kawai ku makashi a kotu
2025-07-28 22:18:48
1
mimi small Chops :
pls kubarshi da Allah kawai
2025-07-28 21:55:51
2
𝗠𝘂𝘀𝗮 𝗖𝗵𝗮𝗱𝗶𝗶 :
wllh Sai Allah ya sakama Kuma Allah tana tare dakai in sha Allah 🙏
Karla damu akwaii Allah 🙏 💯
2025-07-28 21:54:48
2
Habiba Yunusa :
Allah y kyauta
2025-07-29 08:07:42
0
@anas abdullahi :
Allah ubangiji ya saka da alkairi malam
2025-07-28 21:34:08
3
sulaiman :
tabbas Allah baya bacci 🥰🥰
2025-07-28 21:35:23
3
Sanusi Abdullahi Gidan Narba :
Allah yasa mudace duniya da lahira 🤲,
Allah yasa mucika da imani 🙏
2025-07-28 21:53:53
2
ismail_ibrahim90 :
Allah kasamudace
2025-07-28 21:18:47
2
عبدالله فلاته :
AMIKEWA KOTUN ALLAH TA'ALA
2025-07-28 21:48:21
2
Muhammad auwal :
Allah yasa mudace
2025-07-28 21:33:01
2
To see more videos from user @imam_maliik, please go to the Tikwm
homepage.