@ibrahimyisah2:

Ibrahimyisah
Ibrahimyisah
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 28 July 2025 21:40:19 GMT
830641
43722
2459
4790

Music

Download

Comments

nurasaadkundi
Nura saadu kundi :
kayi hakuri Ka shuka farin wake a gurin Insha Allah Allah zai mayar maka da Alkhairi Ka nemi maganin feshin wake na company multi purpose agro wllh zakasha mamaki
2025-07-29 13:43:00
78
engr_abyad
Engr-Abyad :
Gumin Jikinsa Yafi Turare Qamshi, Fuskarsa Tafi Kyau Kyawu, Idan Yayi Magana Ba'a Mantawa Sabida Dadinta Habibi Rasulullah ﷺ 💖
2025-07-29 12:32:54
149
abdullahimuazu949
Abdullahi Mu A Zu :
Gumin Jikinsa Yafi Turare Qamshi, Fuskarsa Tafi Kyau Kyawu, Idan Yayi Magana Ba'a Mantawa Sabida Dadinta Habibi Rasulullah ﷺ 💖
2025-07-29 20:02:41
3
user3110698153479
Ibrahim mansuribrahim :
Àllah ya maida maka mafi alkairi
2025-07-29 11:20:03
29
omar.pharooq8
Omar Pharooq :
bakomai allh yana tareda kai allh yasakamaka
2025-07-29 08:11:44
8
itzrealbt22
it's Real Bt2 :
Amma idan gwamnati bata biyashi bah gsky Allah sai ya saka masa
2025-07-29 11:01:58
11
ahmadsanigimba
Ahmad sani 001 :
Allah yamayar maka da mafificin alkhairi
2025-07-29 14:38:09
7
karamahabal
user3726520081246 :
Allah yasakama da allkairi taken Nima ne Insha Allah hu Saide kaigaba
2025-07-29 20:10:41
0
zeely3207576215
zeely motion :
Allah ya maida Alkhairi gaskiya wanda yayi wannan Allah ya daura mar yunwa na shekara goma dagashi har zuriarsa
2025-07-29 07:54:03
11
ismailasadiq19
Ismaila sadiq :
Kai hakuri insha Allahu wadda yayi wannan sai yanimi abin chi yaras in sha Allahu Allahu akbar
2025-07-29 17:38:31
13
user5923043456276
Hassan harina ganuwa :
dan Allah waidagaske wannan sareta akai kai!! Allah ya kiyaye
2025-07-29 13:15:55
14
gardenlove18
Garden's loves🌴☘️🌿🌱 :
garama ka yafe idanma baka yafe ba Allah zai yafe masa
2025-07-29 16:49:27
2
user6215421916709
Dan Sanda :
Ka daga hannuwanka sama,bayan alwala,ka godewa Allah,kuma ka yafewa wanda yayi wannan aiki,insha'Allah zakasha mamaki
2025-07-29 18:39:30
4
abdulmalikhash0
abdulmalikhash :
Dan Allah a wace jaha da Kuma local government akai wannan
2025-07-29 08:11:14
11
nu_richifa
Nazifi Usman :
Allah ya mayar ma da mafi alkairi
2025-07-29 18:44:36
4
sadeeqfulanisoba12
Al-sadeeq fulani soba🇳🇬💕 :
wanna silage za ayi abincin shanu
2025-07-29 09:18:50
13
muhammadawwal414
☠️Muhammad awwal☠️ :
Allah unangiji ya maida mafi alkairi 🙏
2025-07-29 19:02:06
2
user901866625206
Abdullahi AG767 :
😭 Allah yasakama shikuma zaiga sakamako akansa inshallah
2025-07-29 14:14:58
6
realausanator
realausanator :
Allah ya mayar da alkhairi
2025-07-29 07:36:16
28
adoyak
adoyakubu5 :
Kai 🙆🙆🙆🙆🙆🙆
2025-07-29 06:59:40
7
adnangazaragaskiyatafiko
gaskiya tafi kobo :
allah ka rife kofofin rahama ga wanda ya aikata wannan in sha allah bakinciki ne silar mutuwar shi idan kuma yana da dalilin hakan allah kafimu sani
2025-07-29 09:03:41
85
jeey423
Jeey :
Allah Ya Baka Abinda Yafi wannan Allah Yasa yazama Alkairi
2025-07-29 11:08:22
36
falmatabello522
FALMATA BELLO :
Ya Hayyu Ya Qayyuka yasakamasa da mafificin Alhairiansa batare da lissafawaba
2025-07-29 10:40:48
6
adamu6090
Adamu6090 :
Allah ya maida alkairi
2025-07-29 07:25:32
2
To see more videos from user @ibrahimyisah2, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About