wallahi baka kashe kudi
da safe 1k da rana 1k da yamma 500 da daddare 1500 kati 400 data 1k ruwa 150
2025-07-29 06:23:32
3
Nyass :
a wata ina cinye yafi 150k 😂
2025-07-29 10:35:03
3
user5185380329507 :
ada ki nan amman yanxun fah indai akwai Wanda ya gani dun Allah ya min like
2025-07-29 22:25:14
1
abdul_aua :
wai yaya labarin wayar barhama an same shi kuwa?
2025-07-29 12:43:58
1
ali ali :
ko kayi aurenma baza ka uce hakaba
2025-07-29 11:36:57
1
abubacmdy4f :
gaskiya Al amarinka fa akwai sa hannun a chiki 😁
2025-07-29 13:42:55
0
musty shadi Jabo :
Gaskiya ba
2025-07-29 11:56:37
2
usman ishaq K,T,N an kano :
ahakama kayi maleji sosai
2025-07-29 08:06:09
6
EBi :
5k arana kuma yanzu andaina samun kudin akwai damuwa wallahi Allah yakawo mana sauki
2025-07-29 13:04:40
2
young zee y zee :
idan nasamu guri na zauna reke kadai ina shan na 1500 wllhy 😂🤣
2025-07-29 14:50:50
3
ibrahimisa56 :
gaskiya ba lisfa da kiaw ba donmin shayi yanzu breade 1000k ne
2025-07-29 13:33:59
3
GALADIMA MOTIVATOR 🔊 SPEAKER :
to, ai ni har kalanda nakema kina
karinga lissafo daidai ko inason abu saina 😂😂say no to out of budgets😂😂😂Saina fasa saya saina kashe daidai da lisssafin yanzu sai son barka
2025-07-29 14:12:45
0
Abdullahi Adam Bello :
wallahi bazasu isanba
2025-07-29 10:48:17
1
barde ✅ :
niko sisi bana kashewa
2025-07-29 16:29:37
0
To see more videos from user @ismvilmvgic, please go to the Tikwm
homepage.