@junaiduabubakar407:Allah ya isarmuku kubar su da Allah,
wannan shine sharrin Izalar
basa iya fada da kowa sai sunhada da sharri,
mu munsan waye NURA kalib Kuma muna fahintar shi
wannan shine matsalar izza ta Jos din har ma ta kadunar
2025-07-29 13:02:10
0
TAYMEEYA7 :
Allah zai yasa muku 💪Na rantse da Allah Izalan Jos yawanci Yan Son zuciya neh 😢😒
2025-07-28 23:35:25
9
Abdul DSK :
Allah ya saka muku
Allah ya baku hakuri
2025-07-29 12:16:08
1
Yahaya Dauda Muhammad :
Naji ka ambaci izalar kaduna abaya kuma kana ambatan izalar Jos,
Ina ka dosa 1
2025-07-29 12:30:25
1
imam malik Abdulhadi :
Allah ya saka muku abin da aka muku
2025-07-29 07:31:09
2
Anty sara lah :
Allah saiya Saka muku insha Allah cikin gaggawa👍👍
2025-07-29 16:35:35
0
BEEN YAHAYA ISAH :
Wllh komu mabiyanka bazamu yafeba Wllh
2025-07-29 09:32:05
5
fatima tijjani :
wlh bamu yafeba Allah ya isa Azulumai kawai mugaye Allah ya isa Allah ya isa
2025-07-28 23:08:29
7
Gwaney_jr :
Wallahi Nima ban yafe ba har abada Allah kuma yabi mana kadun sharrin da aka mana Allah kuma ya Kara muku hakuri da juriyar karantarwa da kke mana Malam amen muna godia allahumma bareek
2025-07-28 23:51:10
4
abdulkarimtambuwal :
Allah yasaka muku da alkhairi
2025-07-29 09:26:17
4
BIP :
allah sakamuku abunda akamuku munataredakai kodayaushe
2025-07-28 23:16:29
5
bahashime :
wannan gaskiyane Allah ya kyauta 🤔
yabada haquri afuwan 🙏🙏
2025-07-28 22:56:42
4
mugi9010 :
sai hakuri fa Allah yasaka malan
2025-07-28 22:26:21
4
saadu usmansk :
nice
2025-07-28 22:19:53
0
jamilu yahaya :
Allah ya mayar masa da abin da yayi
2025-07-29 09:30:13
1
690DUNIYA MAKARANTA :
Allah saka muku Allah yabi muku hakinku Allah sa yagane inmai ganewar ne amma banaso kana kuka
2025-07-28 22:45:02
4
Souleymane Hassane Souley :
😭😭😭😭😭Akwai sakkayya rana gobe qiyama soun coutar dakou imam😭😭😭cin moutounci yin qazafi ba koyarwar sounnah bane Allah kayi mana tsari da sou😭
2025-07-29 08:30:13
1
Habiba Yunusa :
Allah zai muku hukunci kam.
Allah kuma y kara dannar zukatan ku
2025-07-29 08:09:09
1
Baban Walida :
gaskiya ne wallahi ba akyautaba ko kadan Allah yasa mudace 🙏🙏
2025-07-28 22:36:42
2
Alhussain :
Allah ya sakamaka
2025-07-29 07:54:35
1
hafsatMahanmane :
insha Allah ze huce malan Allah ya kara lafiya da nisan kauna da masira Amin ya Rabi 🤲👊
2025-07-29 12:28:52
1
lifegoes598 :
That’s the fact 🥹wllh
2025-07-29 09:58:53
1
To see more videos from user @imam_maliik, please go to the Tikwm
homepage.