Wannan aya tayi gaskiya duk wanda ya tsawwala ma kanshi shi yaso, a qarshe kuma in mukai tambaya Akan Ubangiji yace a ce mana yana kusa da mu. Masu zuwa gun malaman tsubbu kun dai ji.
2025-07-31 00:37:31
9
i'm isofou :
Ayar tana Magana ne akan Azumi Zaman Gida ko Rashin Lafiya ko Halin Tafiya Shine aka Fadi Yanda Zakayi, Allah Yace Yanasonku Da Sauki Ba Tsanani ba