@tauraro.land.prop: Tauraro Land and properties Limited Kano Sales Alert We are pleased to serve you Type: House for sale. ————————————————- Descriptions. 8 Bedroom 7 Toilets 4 Living rooms 2 Kitchen Dinning area Security room Boys Quarter Ample parking space Relaxation place _(Gazibo) Borehole water Standard solar 24/7 Automatic Gate Round ventilation Secured environment Location:- Tudun Yola G.R.A Asking price: N320M Negotiable #creatorsearchinsights #LearnOnTikTok #edit #explore #estate #fyppppppppppppppppppppppppppppppppppppシ #fy #viralvideos #realestate #kano #tudunyola #video #cash #live #Tauraro

Tauraro Land & properties
Tauraro Land & properties
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 29 July 2025 22:44:00 GMT
167670
14693
602
939

Music

Download

Comments

dauda.yakubu22
Call m King :
watarana mahaifiyar ka zata tambayeka 2k zaka turamata 2m Insha Allah 🤲 insha Allah 🤲
2025-07-30 05:54:09
149
suhailat002
suhailat002 :
Yan uwa Allah yasa annabi yacecemu
2025-07-30 10:09:17
92
zaharaddeen_yusuf
45ZDEEN :
Zan iya siyawa mata ta ko saina shawara d mommy 😂😂😂
2025-07-30 14:17:36
5
meemeewhite6
Yar Fara :
Idan remote ya lalace idan barayi sukazo sai inyi ya kenan 😂💔
2025-07-30 07:21:40
41
everythingarfahh
ByArfaah :
Kaiii Wannan in aka auroni sai dai In taho da yan gdn mu🤣🤣🤣
2025-07-31 14:22:34
4
auwalalkasim870
Excellency GT :
gsky gidan yayi sosai kuma wnn yn kaiwa nawa
2025-07-30 09:11:07
4
danbaiwa45
ibrahim Suleiman Musa :
wannan get din zaihana wani cin abinci baa kyautaba GASKIYA yannanan amadakata
2025-07-30 08:47:00
1
__xerhrer__
𝓧𝓔𝓡𝓗𝓡𝓔𝓡 ♡🌸🌹 :
Gidan yyi min amma paintin beyiman bah dan haka baxan siya bah 😌😌
2025-07-30 12:06:20
2
jikan_baba_ingawa
JIKAN~BABA~INGAWA💔 :
kuxo mutsinema talauci jama'a
2025-07-30 06:03:51
54
fatimaabdu08
fatimaabdulrahma46 :
exactly irin gidan NOVEL 😂 ALLAH ka mana arziki 🙏😩
2025-07-30 06:17:30
19
ibrvheeem
Ibraheem Shamsu (ARC) :
320M but none of the rooms has a closet, none of the toilets has jacuzzi, some rooms don't have cross ventilation, even the POP and the wall tiles in the toilets doesn't compliment the price... oya na
2025-07-30 16:47:23
10
abdoulmajidzabeir
Abdoul Majid Zabeirou :
kar a mance da ma Annabi salati S A W
2025-07-30 07:15:51
6
khaleel5408
khaleel54 :
Nawa ne
2025-07-30 07:50:59
1
halymarrhhbichi
Halymarrhh Bichi :
😂Duk Wanda ya siya yaxo ya aureni😭😭Dan nidai banda kudin siya
2025-08-01 09:31:16
1
abdullahi_ms_
Abdullahi Musa Salanke 🤴🏽 :
Duk Wanda ya tsaya ganin underground yamin like
2025-07-30 08:45:55
1
barbs_k3
- :
kasan adadin danginmu kuwa😂
2025-08-01 14:09:39
1
atus.glam
@Atu’s Glam💄💋 :
Innalillahi😫😫😫wai dama wannan gidan a Unguwarmu yake🤔😫😫
2025-07-31 15:46:28
2
khadeejarabiu1
deejat :
Allah ka mallakamin Wanda ya fishi in saka mahaifiyata
2025-08-01 19:27:09
1
daulatul_jannah
Daulat isiyaku Ibrahim🥰💃🏼 :
Ubangiji Allah kayimana dalilin mallakamana ireiren gidanna kabamu zaman lpy da kwanciyar hankali. Asamu wani yasayi gidan nan yaxo mu sasanta 😅
2025-07-30 14:36:39
5
zarahincensendmore
zarahincensendmore :
Allah kamin arzikin da zan siyawa mamana 🤲🤲🤲🤲😭
2025-07-30 09:11:21
36
zieeyamalash2
YaR Dagwas Xiee Yamalash🦋❤️💄 :
Allah kai mana arxiqi dunia da lahira ❤️
2025-07-30 10:37:49
8
shuwaaraf
amreesh💥 :
Dan Allah asamu wani muyiniki yasiyeni yaban kudin insai gidannan innamutu yaxo yadauka😂😂
2025-07-30 08:45:07
1
user2842300808026
nazy :
DON ALLAH INA NE ADDRESS DIN GIDAN KUMA NAWA NE
2025-08-01 14:49:22
1
wasila.sani7
wasila sani :
how much please
2025-08-02 07:56:29
1
zeejakada
Xeenart👄👄👄 :
Allah kahore mana🥺Allah kasa ba kallo muka zo duniya 🥹🙏
2025-08-02 07:38:36
1
To see more videos from user @tauraro.land.prop, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About