@solomondalung: Gwamnonin arewa kun yi karya, babu wata alkawarin da Tinubu ya chika wa arewa. Allah ya wadare...

Garkuwan Arewa
Garkuwan Arewa
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 29 July 2025 23:34:30 GMT
37914
3595
368
1136

Music

Download

Comments

shehusumar79
s. umar adam :
gaya masu gaskiya dan basu tsoron Allah Allah ya isa tsakanin mu da ku
2025-07-30 08:25:45
3
byepass87
khalifa :
governor's arewa tsinamu ne sune problems na Nigeria Allah ya yee mana maganan su tsinanu
2025-07-30 06:31:26
2
bako3000
Mubarak3000 :
kai ay kanada shi ,me yasa awaccen gwamnatin da kai minister bakayi magana irin wannan ba
2025-07-31 13:46:31
0
user5124548035293
ismaila mahamud :
haka abin yake
2025-07-30 06:56:32
5
wazza36300
wazza :
gaskiya ne daddy 💪💪💪
2025-07-30 06:55:35
1
lawaliliyasu2020
lawaliliyasu837 :
Wai Kai Solomon Uwar menene ka tsinanawa Mutanen Arewa lokachin kana cikin Gwamnati? Kullum Matsiyachi Marowachi sai Surutu!
2025-07-30 14:25:56
0
muazubashir
muazubashir :
wallahi indai zabe yana chanja shugabanni 2027 sai mun chanjasu
2025-07-31 08:13:55
1
bazyy07
akarami :
indai da gaske kukeyi yakamata ku hada kanku tunda wuri
2025-07-30 06:44:40
2
minaldk20
userAmeenat :
ai kabar tsinannu Allah ya isanmu
2025-07-31 10:43:30
0
babangidaabdul0
babangida osaze :
kai kanajin sorun allah? dakasamudama lokacin buhari makasinanama arewan
2025-07-30 06:13:56
1
abokirapper
it's Scatter 🔥🔥💯💯 🔥 :
dabbobi ne wlllh gwamnonin arewa 😭😭😭ana kashe musu alumma suna godiya
2025-07-30 20:00:47
3
habibullahhabib6628
Habibullah Habibu :
Amin summa Amin Baba Allah ya wulakanta su Allah ya wargaza su
2025-07-30 02:04:41
1
dan.alhaji052
Nura Abdulrahman :
nikam Dan Allah Mene kayiwa arewa lokachi da kake minister
2025-07-30 06:07:23
2
lauyanarewa1
SD Attorneys :
My learned colleague now you are saying the truth and I personally support you, however, when you were opportuned during late Buhari what did you contribute to our north? .And now what methods and mission do yoilu have to make North and Nigeria greet.
2025-07-30 11:46:22
1
bashirshehu2
Bashar :
Wallahi basu da imani 😢😳
2025-07-30 07:44:05
1
ibrahimmusa4549
Ibrahim Musa :
allah karalafiya garkuwan arewa
2025-07-30 06:05:35
2
ringeahmad
Ringe Ahmad :
Allah yatai maki jagora
2025-07-30 05:26:33
2
mdeen897121
M DEEN Dan Borno :
Thank you sir my Allah bless you
2025-07-30 06:13:05
1
lawalmuhahammed33
lawal Mohammed Gusau :
wallahi kafadi gaskiya comrade Allah yakawomuna karshen su
2025-07-29 23:49:34
1
yacoubaissasalifo3
yacoubaissasalifo3 :
Amin suma Amin ya HAYYU ya kayyum !
2025-07-30 14:08:23
1
talatu.ahmed3
Talatu Ahmed :
Kwarai dagaske kuwa
2025-07-30 06:08:33
2
mohammed_bmg
HARD ROCK :
Allah ya kawo mana mafita amin
2025-07-30 08:19:05
1
mr_2ceembula
C.C.ZARO :
Kai ma baka da imani sir. what did you do for the north.
2025-07-30 06:54:00
1
ali.harun.6868
Muhammad 6868 :
gaskiya ne wllh
2025-07-30 05:16:43
1
maman.esther001
maman Esther :
more grace sir and God bless you sir
2025-07-30 06:53:56
1
To see more videos from user @solomondalung, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About