@musaddeeqq_haysam: Replying to @lukmanmainah4 #kannywoodactress #musaddeeqqhaysam #kannywoodcelebrities #kannywood #arewa__tiktok

musaddeeqq haysamm
musaddeeqq haysamm
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 30 July 2025 07:20:57 GMT
266028
18878
1415
577

Music

Download

Comments

shatu557
zahra inscens 🥰 :
Wanda ya tausayawa ummi nuhu yamin like
2025-07-30 07:49:22
554
shemauusman
shemauusman :
Ma sha Allah, gaskiya karshe Yayi kyau because ba kowa yake samun dama neman yafiya before ya mutu.
2025-07-30 08:36:06
499
faab.ventures
Fa’ab ventures Ng :
Ni matar nan Wallahi duk sanda na kalle videos dinta kuka take sani😭😭😭💔….Allah mun tuba😭😭
2025-07-30 19:29:57
1
danarziki001
danarziki001 :
Wannan yana daga cikin alamomin karshe mai kyau ummi tayi nadama irinsu Allah ke so fatanmu Allah yasa har zuciyarta
2025-07-30 11:32:02
9
hubbynta
deal🌍 :
wannan matar tayi nadama kuma irin wannan karshen wlh bakowa bane yake samu allah yayafemana baki daya😢😢😢
2025-07-30 07:48:39
352
user5251365729192
Abdurrashid kabeer :
mastalar karuwan CI kinan ai 🤣🤪🤣☺️
2025-07-30 12:11:16
4
abba00656
abba :
Nan da shekara 70 yawancin yan comment section duk an mutu Allah kasa murubuta alkhiri amen 😭😭😭😭
2025-07-30 21:29:10
17
personally39
Hauwa M Usman Usman🫶🏾🥀 :
Duk wanda yasan ta sashi kuka yamin like 🥹💔
2025-07-30 11:08:46
96
muhammad.liman.gaye
muhammad liman gaye :
Gsky rayiwa bata da tabbas😭😭😭😭😭😭😭
2025-07-30 19:50:32
1
aminuzak7
Aminu zak al ameen :
kar amanta ayiwa Annabi salati
2025-07-30 18:58:27
33
queen.pretty8006
Queen pretty :
wanan shine kwakwawan karshe wly Allah ya yafemana
2025-07-30 15:18:00
22
ayoushat00
ayoushat00 :
ummi nuhu ko yanzu kika mutu wllh kinyi kyakykyawan karshe 🙏Muna irin wnn karsham mukeso muyi Wanda zamu nemi yafiya🥺
2025-07-30 16:30:23
25
nana129070
Nana :
😭😭😭 qu'Allah nous guide sur le droit chemin qui c'est l'avenir personne
2025-07-30 20:56:37
5
mujittaphaabudurrahman
mujittafa Abdulrahaman Karaye :
Kin yiwa Allah laifi amma kin zo kina neman yafiyar mutane ai kin banza kawai 🤷
2025-07-30 21:12:06
3
zeezeee41
zeezee41 :
yazamo dole muji tsoron ALLAH ALLAH yasa muyi kyakykyawar karshe
2025-07-30 13:14:20
12
user5228329797173
Sai_Nana_Aisha_Iyalin_Annabi :
Kin Yiwa Allah Laifi ne Saboda Haka Kinemi Charbi Kiyita istigfari Da Salatin Annabi Da Salla Akan Lokaci
2025-07-30 20:22:35
3
user8103731284538
dadys girl😊 :
Please help me with 20k 0008956699 munira Sulaiman 09162553203
2025-07-30 07:40:55
10
user5941812244685
hajja fatima :
dan allah inazansamu accunt ummi nuhu wallhi zanyi mata kyuta nice FATIMA DAGA QATSAR CAMEROUN 🇨🇲
2025-07-30 11:29:39
19
mdbarma4
Ⓜ️dbarma 4 :
Allah kabani ikon yiwa matata kishiya😓😓🤲
2025-07-30 12:43:09
7
mangal_d
Mangal_Dee :
ni yadda take magana cikin nutsuwa ta hankali
2025-07-30 11:18:35
95
amneh_yahyah
Amneh❤️💐 :
Wlh sarki wlh saida nayi hawaye😭💔
2025-07-30 09:27:53
24
taannabi900
nanashhhhh0008 :
wlh KO ba komai kinci nassara saboda ba kowane zaiyi leify a wanan zamani yagane yayi laifi kuma ya tuba to wanan shine Allah yasa mudace 💔💔😭
2025-07-31 10:05:46
2
pako7815
paco :
Allah sarki karkidamu rayuwace Dan Adam ajizine b Wanda yawuce haka tafaru dashi Allah y karamana lfy kabadayammu
2025-07-30 15:28:26
9
hardiebee
Queen Deeza :
Wai nikam tsufa ne haka ko fai ciyo🥺
2025-07-30 14:51:54
1
xeejega
Xeejega :
Gaskiya dea Kinga rayuwa😭😭😭 Allah y qara bamu ikon gyara laifikanmu 🙏🙏
2025-07-30 13:27:04
3
To see more videos from user @musaddeeqq_haysam, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About