@sidi.bash: #Sidi_bash_miskiniyya

Sidi Bash
Sidi Bash
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 30 July 2025 09:40:14 GMT
198217
32442
561
737

Music

Download

Comments

ibrahimmuhammadim137
ابراهیم محمد سییدج :
Karyane wlh matsafine babu wata karama awajen domin ko gata da mu'uzija bekai namanzon Allah amma bamuji haka awajensa ba
2025-09-30 13:09:14
0
user3505395733682
AUWALU BASHIRU :
saw
2025-10-05 10:25:47
0
adam_sharada
ADAM SHARADA :
Wace fa'ida musulmi zai samu a wannan zancen?
2025-09-05 19:10:27
5
jibrin33
Jibril Aliyu :
kazamaine ashe shekara 50 ba a wanke tukunya ba
2025-09-15 06:54:52
0
amb7354
AMB :
Wlh karyane ni Dan Maiduguri
2025-09-11 22:26:34
2
secretary_nakatss_nb
Cmrd Abbah :
garin ba'a ruwan sama kenan!!
2025-08-01 09:05:01
2
128abubakaryakubuu
Elka boy :
karyane wlh
2025-10-04 20:38:09
0
aboka0011
I mustapha :
Kaji karya Amma wan nan Dan iska ne
2025-09-04 10:16:40
2
nuradeenbashir37
Nuradeen Bashir :
kudunga fahimtar mgn yana nufin hidimar da akeyiwa almajirai da baki na ciyarwa da shayarwa ya ba,asauke kukunya a gidan
2025-08-03 21:39:04
11
abor774
@abor cele😎✌️👈 :
kariya kake
2025-09-27 20:29:51
0
mudeene
SENIORMAN ⚽⚽⚽BOSSMAN☠️☠️☠️☠️ :
kai makari karyane
2025-10-05 00:05:53
0
ib_dankasuwa
Ibrahim Muhammad Dankasuwa :
🤣🤣😂😂 kai jama'a
2025-09-05 15:40:16
1
official_arab_
arab :
Wannan mgnr jahili bazai gane meyake nufi ba
2025-09-11 20:40:43
3
anas_saidu
Anas saeed :
Allah ya shiryar da kai malam.
2025-09-28 19:59:27
0
bigup458
abdullahimohammed :
makari makari mmakari kaji tsoron Allah
2025-09-26 23:09:25
0
sirmeeyr2
Sirmeeyr :
Dama Prof ai kwaro ne wajen kawo wadannan labaran. Allah ya kyauta
2025-08-07 07:00:45
0
sulaiman.adamu82
sulaiman adamu :
kaji qarya wallahi
2025-08-29 22:46:16
1
user9461268722055
Jafar KT :
Karya ne
2025-09-25 22:31:40
0
xangima
Xangiwax Caps :
karyane 🤣 wallahi garimmu daya dashi
2025-08-03 22:21:52
2
sirparis001
mustaphahassanparis :
wai makari yakeson irin wannan maganar ne
2025-08-02 07:32:35
0
jidda204
user9010915198352 :
wallahi gaskiyane maganan
2025-10-02 12:31:40
1
sageer.muhammad10
Sageer Muhammad :
haka fa Prof ya nemo wani Wanda yai shekara 10 da alolan isha yake asuba, ga mai sauke Qurani a minti 30, ga kuma shekara 50 ana girki kai jama'a
2025-08-03 12:51:00
1
spiro_20_20
spirospiral :
Nidai ina ganin ban fahimci wannan maganar ba.shin wai yana nufin tukunyar guda daya ce kuma anyi ahekara hamsin ana amfani da ita ko kuma wutar tuwo
2025-08-08 07:20:01
0
sadi47aa
SADI :
sai yarika magana yana kifta ido sabida ba gaskiya
2025-08-03 06:26:19
1
idrisladan5
ladan :
magane na ilimi wlh
2025-08-05 07:15:37
1
To see more videos from user @sidi.bash, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About