@sir_alhassan_a_one_: #goviral #vairal #video ##videoviral #kano #anime

sir alhassan a one
sir alhassan a one
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 30 July 2025 10:24:02 GMT
581492
90394
3770
5922

Music

Download

Comments

m.hamxakd
M.HAMXAKD :
Duk yaran shago ya min liking 😥😥😥😥
2025-07-30 23:36:14
1267
odeeymoney
odeey money 🤑 :
Yau dai kubari naci darajar Annabi Mohammad (SAW) ayimin like 🥹
2025-07-31 09:14:52
343
alawiibrahimsalis
yareemah :
allah yasska maka da alkhairi allah yasa wannan sakon yaje inda duk mu bazamu iya status ba allah ya tukkuda mana shi inda muke son yaje wannan vedion
2025-08-01 10:46:20
1
man_like_bash39
بشر ابراهيم :
Ga abin status amma babu damar yi😢
2025-07-30 13:32:31
1011
abba_yakanawa
abba_yakanawa :
Saina saka a status ko zaa koreni yau😭
2025-07-30 19:23:31
672
abdulwakil300
Abdurahman wakil :
Ina aiki a karkashin abokina har shakara uku Muna tare kuma nine manager shago wlh ko so daya baitama kamani da Rashin gsky ba Amma abin na zauna na lura abin Babu cigaba ko kadan ko agida idan an nemamin 10k to Sai ahankali nace kawai Nima zanyi kokari nasaya akafata kuma Ina da ilmin abin ina da Dan kadarana zan siyar nafara harakan ko kadan kadan tinda ba Sai kudi dayawaba zaka iya Fara kasuwanci wlh tallahi daga yaji lbr yadakatar Dani da manager komai na shagon yadakatar Dani yadora Wani bance komaiba Amma yasa ana diddigina Yana bincike kawai Yana so yasamoni da cin amanar Amma Ina baisamu Yana ta nema hanyanda zaici mutincina yawulakantani wlh baisamu kuma bayida dalilinda zaisa yace yakoreni Sai yakawo dokoki wai idan bakai shakara 5 ba baza kai irin kasuwancin irin nasaba Sai nace kaji dakiki haka yakawo dokan ni kuma nace bazansa hannuna Sai nabar wajansa Amma abin takaici yaje yahada Kai da Wasu wai zasu hanamu irin kasuwancin nasu wai Muna bata musu suna Yana tayin kulle kulle amma baibashi nasaraba yarabu damu Amma ko yanzu idan yasamu daman yakaramu zai iya jigaba yau nafara tawa harakan shakara da watanni Bamu taba Ido hudu dashiba balle muyi waya Dan haka Allah yasinema duk masu gida mugaye da mahassada Allah yasa mudace yasa albarka acikin harkokinmu
2025-08-01 08:23:29
6
khadijayakubu2
hajiya khadeeja :
Allah kabani miji nayi aure
2025-07-31 15:50:58
53
u.h.a.shoes.bags.s
U H A SHOES & BAGS sabon gari :
duk wani yaran shagon dayake a cikin wannan halin yayi min like
2025-08-01 08:17:50
6
muhammad_nasir__0
Muhammad Nasir :
Hmm kaidai bari Allah yasa mudace kawai🥺🥺
2025-08-01 09:23:09
1
user650762950
PRINCE ÅFFÅÑ 🤍❤️ :
na rantse da ubangiji sai na saka a status ko me zai faru ya dade bai faru ba ai alhaji ba allah bane ehe
2025-07-31 22:31:40
35
emraanmuhd090
emraan Muhammard🤫😑🫡🦅 :
nidai yaron shago ne Amma mai gidana baya min mugunta wlh shi kullum burinsa naci gaba a rayuwa
2025-07-31 04:57:00
98
sadik_abk69
Sadik Abk :
Mai gida inata jiran karshen vedion inji ka Kira sunana wllh 🤔
2025-07-30 22:04:29
18
zailani130
✨Xaylerney💫💤⚡ :
Mudai namu mai gidan Alhamdulillah masha Allah 🙏ya rikemu da amana sai dai muce Allah yasaka da Alkhairi ya biyashi da gidan Aljanna 🙏🙏
2025-07-30 23:11:24
12
sir.m.sageer
SÎR M.SÀGËËR :
Ga abun sawa a status amma b Dama 😭😭😭😭
2025-07-31 18:21:21
28
braimagarba
braima garba :
kai kazo da magana alaji allah ya sa mudace 😔
2025-08-01 09:49:55
1
haruna.sulaiman42
HARUNA SULAIMAN :
nine manajaa Amma haryanzu Banda Ko 100k qarshima nabar Shagon 😭😭😭😭
2025-07-31 17:26:28
7
shadowglamhennadesign1
Shadowglamhennadesign :
Wanda yayarda da maganrshi yamin like 😂
2025-08-01 07:50:56
5
rarbeeu7
yaron kirki :
Indai kasan ka taba fuskantar irin wannan matsalar kamin like
2025-08-01 07:46:58
1
morell_bhai
morell_bhai :
kai wasufa yaran shago dinnan sai a hankali 🤣
2025-07-31 21:57:51
6
alhassan7007
ALHASSAN👈 :
Direct to status wallahi duk abinda zai faru ta faru👌
2025-07-30 14:27:07
13
snam6959
snam6959 :
mutum yayi status kuma yayi ta aikinsa wayyo bakin ciki
2025-07-31 23:24:54
1
_on_god8
ON GOD :
gaskiya ne bro
2025-08-01 09:47:43
1
meenat.yakasai
MEENAT YAKASAI💎💸 :
😭Duk Wani Yaron shago Allah ya horemai Jari yayi nakansa😭
2025-08-01 11:39:50
5
ammeer63
ammeer63 :
Ga abun status Amma bbu dama 😭😭
2025-07-30 15:43:20
37
abdulwakil300
Abdurahman wakil :
zan baku lbr atakaice
2025-08-01 08:12:05
1
To see more videos from user @sir_alhassan_a_one_, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About