shekarun mu 15 wallahi har in ina gida bamu taba cin abinci ba tare da mata 2 ba, da sallan Allah ya karbi amarya sanadiyar haihuwa, Allah ya gafarta
2025-07-31 20:28:11
5
His Queen 👸 :
Allah yasaka wa duk wani mai Neman halal dinshi da Alkhairi🥺🥺wlh maza suna qoqari🥺
2025-07-31 10:23:45
20
A.Mansur :
😂Ba abinda yafi bani dariya kamar idan mace taga kana cikin yanayi marar dadi sai kaga wani lokaci ta biye maka😂bata San a wane Hali kake ba amma kuma ta ara ta yahe sbd rawar Kai irin nasu Mata hhmm😂😂😂😂
2025-08-01 14:25:15
1
Ayush✨ :
Allah yasa kawa duk wani na miji me Neman halak da alkhairi ya dafa mishi akan al’amuran rayuwarshi ya sanya albarka cikin nemanku da samunku
2025-07-31 12:50:06
10
chairman tailoring center ❤️❤️ :
Allah yabani iKon yiwa
matata kishiya😓🤲🤲
2025-07-31 17:12:12
7
momey fashion designer :
Godiya dubu
2025-08-02 04:23:15
1
Musa adamu zuru :
allah sarki sadiyana bazana taba mantawa da keba allah jikanki da rahama Allah ya sadamu a alhajana fidausi
2025-08-01 09:19:08
3
souleyman15o :
to ina mata masu kishe yau fa takankune abin yake
2025-07-31 20:06:03
4
abban muhammad :
uhmmm malam kawai ayi shiru Allah kara mana budi
2025-07-31 14:46:44
4
user62787097950577 :
masha allah
2025-07-31 14:44:48
5
Bello Yusuf mai fulani :
S A W
2025-08-01 19:33:09
2
Shamsu Smad Mai biredi :
Hmm Allah yasa mudace
2025-08-01 08:22:06
4
Shamsu salihu Gwiwa :
Ya hakane babu mace ko daya a comment section
2025-07-31 19:11:13
2
bachir Saleh lokaci bakone :
gaskiyane wan nan malam
2025-07-31 12:42:41
6
A.LISSAFI :
wallahi kuwa ko domin ko jiya wane ya zageni a kofar shagona kuma wallahi shine bashida gaskiya saidaga baya ya fahimcheni yaketa bani hkr
2025-07-31 08:10:19
4
boubacar Moumouni morou :
Allah Akbar
2025-07-31 16:56:21
4
HAKIM ASMA حكيم اسماء :
tlle them mallam
2025-07-31 11:00:28
5
Ibrahim Ilyass Muhammad :
Mata kuyi hakurin zaman gidan miji wlh akwai alkhairi 🙏
2025-07-31 12:34:37
5
ummita029 :
yanzun nan muka gama cin abinci tare da makociyata😂
2025-07-31 11:08:36
6
aminusalisu838 :
gaskiyane mlm gashinan Kullun sai kannemu sun rainamu musamu halak
2025-07-31 13:45:17
3
BALA SOJE :
S.A.W
2025-07-31 22:35:25
4
fuseinirahinatu15 :
Allahu akbar
2025-07-31 09:53:08
7
Umar d musa🏪🏪💹😊 :
Wlh kuwa
2025-07-31 09:30:15
6
ISMAIL DAMBATTA :
Ni yanzu ma Akwai wanda ya zageni kuma akan Gaskiya ta.
2025-07-31 15:35:35
4
Hauwa kulu :
ALLAH hu akbar
2025-07-31 08:18:48
7
To see more videos from user @waleeed340, please go to the Tikwm
homepage.