Toh Alhamdulillah
zuwa yanzu dai mun ga irin ƴaƴan da Sheikh Nuru Khalid yayi raising kuma lallai sun yi kama da nagartattu, yanzu muna jira mu ga ƴaƴan su Jingir da muqarrabansa su ma sai mu tantance ƴan ƙwaya da ƴan shaye-shaye.
2025-07-31 07:40:58
19
مرتضى ثاني خامس :
Allah ya karawa rayuwa albarka alfarmar annabi da alqur'ani