@c_e_o_muktardanja: #danja #naelisagwaninmaza

c_e_o_muktardanja
c_e_o_muktardanja
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 30 July 2025 22:57:26 GMT
163144
10617
540
904

Music

Download

Comments

husnerh437
husnerh :
Dan Allah kar aManta a yiwa annabi salati goma s a w 🙏
2025-07-31 10:18:48
149
realbinyaminsufyan
Rêãl Bîňýåŕmíèñ Șůfýãñ :
amma don ALLAH lafiyarta kau 🤣
2025-07-31 06:39:39
1
user1074861852220
maryam A London :
Hmmmm nikuma tausayi tabani Allah yabata lfy 🥰🥰🥰🥰
2025-07-31 09:45:42
48
abdullahiismail354
abdullahiismail354 :
kaga macen aure ita batasan kudiba
2025-07-31 11:28:08
26
musadahiru395
Musa Dahiru :
wlh inasanta ainatake dan Allah
2025-08-01 07:23:09
1
danabba41
dan abba 74 :
Wannan inka aureta zaka cucete awajan lissafi cefane
2025-07-31 05:44:40
1
abuafrah7236
Kamal A Ladan :
Wallahi idan ka auri wannan Hankalinka kwance zaka shigo da jakar ku'di ka irga agabanta😂🤣
2025-07-31 16:49:21
13
jamiluumarkado
Jameel Umar :
Kuma ita bata dariya 😂😂😂😂
2025-07-31 21:11:41
2
atuzamafara
Mr…🦋🤍 :
Duk Abun yasa mutum ya kasa gane kudi Abun babba ne Wayyo Allah 🥺
2025-07-31 13:55:37
3
babymaryamarh
🎀BabyMaryam✍️ :
Daman Akwai macen da batasan kudi ba 😂
2025-07-31 15:28:03
4
maryammuhammed3545
maran🧕 :
nibakuwace a TikTok Dan Allah kurikeni Amana 😌
2025-07-31 13:44:20
4
islamtaharali
Teemah🤍🌸 :
Mijin ta ya samu matar ta gari mara son kudi😅😅
2025-07-31 14:25:16
8
guysondanjalli
Guyson Dan jalli :
A hada ta da super muga wa yafi Iya lissafi
2025-08-01 13:24:15
1
hajiyasaadatu2n
🎀.princess susu.🎀? :
wannan fah batada lahiya🙄🙄🙄
2025-08-01 14:06:22
0
a_abban_zainab
Abban zainab :
Masha Allah wls nadade banyi farin cikiba irin nayau dunda nace zanqara aure muke fishi Amma yau nayi dariya Ni wls ita nakeso 💋💋💋
2025-07-31 08:11:35
0
user9814072686683
mama Maryam :
da Allah da gaske ne bata iya lissafi ba 🤣🤣🤣🤣
2025-08-01 17:59:41
0
muhammad_ayau
Muhammad A ya,u :
wanda yafahimci contact ne kawai suke yamin like 😂😂😂
2025-07-31 18:01:44
8
yakubuyawale
Yakubu yawale :
rayuwa kowa dafahimtarsa.haka.allah.yake.al,amarinsa.wallahi.ni.inasantahargaallah
2025-07-31 16:34:12
2
yarauta45
yar auta ❤🇳🇪🇳🇬 :
wllh koni kudin Nigeria 🇳🇬 ban iya lisafin su ba ss😫😫
2025-08-01 18:12:55
0
aliyu_adam_ali
Aliyu_Adam_Ali :
Mar atu saliha samun irinta ke da wuya awanen lokacin 🤔
2025-07-31 22:09:58
1
sarki35
sarki35 :
wai da gaske ko comédie ne
2025-08-01 09:01:18
0
abdoul.rachid.dre
Abdoul rachid :
haka kukeyi kuna cinyesu
2025-08-01 15:41:24
0
musamsmart
Mustapha Musa Smart :
Na samu mater Aure wallahi na fada uwar gida itama ta amince Dan tasan baza ta cuceni ba🤣🤣🤣🤣🤣
2025-07-31 22:41:23
2
hannahmuktar321
HANNAH BABY :
dan Allah kudena mata dariya ba abin mamakibane watara kuganta agasar lissafi taduniya
2025-07-31 22:22:05
1
mamanrahama11
mrs yahaya :
allahu akhbar wallahi akai yar mijina haka
2025-08-01 10:39:41
0
To see more videos from user @c_e_o_muktardanja, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About