@ali_dansarai0: Replying to @Khadija Usman

Dan sarai
Dan sarai
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 31 July 2025 08:15:39 GMT
179589
9830
296
171

Music

Download

Comments

aysher1128
AYSHER :
sunan kakata salamatu idan Yana talla dayace salamatu baban mu zaice Allah ya tsine maka😂😂😂😂😂😂😂😂😂
2025-08-01 12:12:02
28
jidda277
ummu sumayya :
wai dan allah menene mayaa wiya🤣😂
2025-07-31 16:42:17
7
user8839931111141
teemancy :
wlh kuwa mai turaren. salamatu hmmmmm
2025-08-03 16:44:47
0
salamat3126
salamat :
wallahi nima sunan kakata kenan sunanta akasamin dayace turaren salamatu sai mamanmu takarasa tace tsohuwar albarka 🤣🤣🤣🤣ran Nan da ya dame ta da Kiran sunan na 2k tasiya tacemasa yaje wani layin🤣🤣🤣🤣🤣
2025-08-02 20:20:57
4
oumhanan23
Oum Hanan :
wllh sis gaskiya kika fada idan yafara tin asuba bayadainawa harsai wajan 11 am wllh haushinsa nakeji kamar naimai Duka idan yafara turaran salamatu bayadainawa😏😏😏😏😏😏😏😏😏😏😏😏😏😏😏
2025-07-31 21:40:39
0
mub587
DAN KASUWA MK :
mukam basa shigowa unguwarmu harmantawa nakedasu
2025-08-02 07:10:19
1
samirausman4
Samira Usman592 :
Barin ma ace kataba siyan maganinsu sunfi zuwa dai dai kafarka🤣🤣🤣🤣
2025-08-01 12:06:40
0
maman.awatif
H,bamalli :
Wallahi muma haka yake.hanamu sakat😄inyaje garin .inka manta yau juma'a to shi zai tunama 😂
2025-08-01 11:57:48
0
hxeecollection
Hxee collection :
Saima allah ya hadaka da mai maganin kwari😅😅 Tsanya kenkeso tsaka tsotsa kulkul bayalsa😅 hangun masassako😂😂😂😂😂😂
2025-08-03 19:43:28
0
lollipopbackup1
Lollipop black skin 🦋🍭😜 :
Nikuma wllh masu saida ice cream a rijiyar lemo shiyasa banason zama wann unguwar 😂😂😂😂damasu maganin gargajiya suyita markadi da sasafi
2025-08-01 12:53:38
0
user169471065011
@rukykayanhakuri0860 :
nikuma doctor mai nasarane yasakoni gaba🥺😢😣
2025-07-31 15:23:22
3
jboy_kubanni_motors1
JBOY DESIGNER :
only Kaduna and zaria People can relate 😁
2025-08-01 12:13:05
2
almahdyy1
المهدي :
🤣🤣🤣 duk wanda adaral bafur ya bashi dariya yayi min like
2025-08-01 18:28:16
12
eashatborno1
🦋eashat borno♥️ :
Sekukaji nafarara soyayya 🥰🥰
2025-08-03 00:06:24
1
mohammedabubakar579
mohammedabubakar124 :
ni kuma doctor Dan Gabon ne yasakani agaba
2025-07-31 19:51:23
1
meenaljigawa
meenal🎀Jigawa🎀 :
Wlh mai turaren salamu kullum dashi muke tashi 😂😂 wai yana da yaya halimatu 😂😂kash talauci shegene 😂😂
2025-07-31 16:01:45
5
leembs247
Leembs🥦🍋 :
Abeg wetin be balliballi for English
2025-08-01 09:38:04
1
shekdanjiddah1
shekdanjiddah1 :
Nima ranar wani yaro da safe yazo ya kunna min kuma ya tsaya na leqo ya taga na masa magana suna damun Alumma pa😅
2025-08-03 19:28:59
0
yarkatsina1
Yar katsina :
turaren salamatu, @ katsinawa mun sansa
2025-07-31 11:02:16
3
kilbabreed
Daddy's Girl :
wani wai shi man shimala kada kadan ake shafa shi😁😁😁😁😂
2025-08-03 20:02:59
0
belshas
Kasuwan Lagos :
Wlh Kuwa turaren salamatu Mai maganin komai ba 😅😂😂
2025-07-31 21:36:30
1
user30494478555761
khadee :
saima kahadu da mai hakori mai ciwo zo ka gwada hakori mai kogo zo ka gwada 😂😂😂
2025-08-03 13:57:48
0
abdulazizabba795
dan kasuwa :
wallahi yanzu maga wani yadamemu waishi jikan malam mai yasin daga maiduguri wai maganin fitsaren kwanche🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
2025-07-31 08:30:41
1
aishabsani
Bsani nana :
wannan abun na damuna da masu son ygorth da baban bola 😡😡
2025-08-03 08:46:45
0
legendultra69
Legend69😎 :
idan kana kulani karka siya 😂🤣🤣🙈
2025-08-03 00:59:35
0
To see more videos from user @ali_dansarai0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About