Dadi na da dr. Indai gsky tazo ko waye sai an fada masa 😂
2025-10-15 01:23:43
2
yahayashitu :
indai zaka fadi gaskiya sai kayi bakin jini shiyasa basa son doctor Allah ya kyautata makwanci
2025-08-29 22:37:09
9
baffayo shaho :
Allah yajiqan Dr iddiris
2025-08-29 21:04:16
10
Zayyanu Aminu :
ni dan izale ne amma wllh dr baya tsoron fadin gsky Allah ya gafartama malam
2025-08-25 20:07:59
7
Kīñg öf Cōmmeñt 📝📝 :
Namiji Allah jikan maza🙏
2025-08-05 07:04:19
19
Junskid 🦅 :
Ta gargajiya ta Jos😂
2025-10-18 08:49:06
0
maialfarma :
Wallahi Ina cikin masallacin lokacin da Dr Idris yake wannan nasihar. Dr Tauhid baya tsoron fadin gaskiya a gaban ko waye. Ba rabo da gwani ba ... Allah ka haskaka labarin Dr
2025-08-23 05:27:34
50
BIN YUNUS Kubarachi 🇳🇬🇳🇬 :
allah ya jikan mln dr idris
ai ba izala bace addini ita gaskiya dayace, adariqa wa yake gayawa dan,uwansa gaskiya kamar haka
2025-09-08 19:58:42
4
anasusmanbmj :
mu yan izala gaskiya ko zata bata muna rai sai mun fada
ba ruwanmu da kai malan ne ko shehi kai ma'asumi ne ba Annabi ba dan haka zaka iya kiskure
2025-09-10 06:07:32
3
lirwanu dalhatu :
Allah yakara nauyin kasa 🤣
2025-09-10 08:27:49
1
Anas :
gaskiya intafado kan kowaye afadeta Dr ikon Allah
Allah yajikanka munyi rashin mai fadin gaskiya
2025-08-08 19:55:50
8
issa Ibrahim assalafiy :
gaskiya nan fa akoi kuskure wlh Allah ya jikan malame da rahama
2025-09-07 18:28:53
14
Jeebreen Adamu Yakub Takadilbu :
wannan gaskiyane
2025-09-08 20:38:55
11
sbee01🔵 :
mu yan izalane tabbas akwai kurakurai na gangan allah yasaka dr
2025-08-18 08:21:58
6
gahe1 :
walh iskancine da rashin tausay
2025-09-09 10:46:04
2
ibrahima muhammad ango :
irinsu dr basa burge gara
2025-08-29 22:04:16
4
musty ne :
allah ya jikan musulmi 🤲
2025-08-04 20:09:40
4
سلف الصالح :
Malan allah y’a jikan ka da rahama kuma yassa kahouta kuma allah yassa aljanna ce makomar ka ameen ya allah
2025-09-11 06:00:50
1
Mu'azzam :
Allah ya Haskaka Qabarinka Dr.
2025-08-06 11:12:29
8
young prince :
allah ya tsine mah
2025-08-05 19:33:25
2
baretamaske :
Allahuakbar
2025-09-03 14:41:15
3
abu :
fadamusu gaski
2025-09-11 05:37:46
1
To see more videos from user @isahbelloado, please go to the Tikwm
homepage.