Malam Musa Yusuf Assadusunnah Allah ubangiji ya tsarai maka mutuncinka 🙏🙏🙏
2025-08-06 23:21:39
41
Bsanee :
gaskiya izala izala izala kune matsalar kasan nan wlhi wlhi😢😏
2025-08-08 09:02:35
20
Abairu M Zakari :
Gaskia Malam kanada Fitina Ga Hassada
2025-08-09 07:03:07
5
Kanin Murjanatu 🥀📖 :
Allah Ya Shiryaku
2025-08-07 06:20:38
22
S² :
nifa maganar gsky ina kaunar wannan malami shida Dr Idris dutsen tanshi Allah yame Bahamas.wlh basa bambadanci.
2025-08-09 16:00:04
13
IBRAHIM BICHI :
Allah gafarta shima malam musa bai cai turji ya ajai maka maiba caiwa yayi ya bada wasu makamai da wasu mutanai caiwa ya ajai makamai da bambanci da ya ajai wasu makamai🙏🙏
2025-08-06 23:24:00
12
Talatu Ahmed :
Allah Yakara Maka lafiya da tsawon rayuwa masu Albarka
2025-08-07 11:08:58
60
bin bakar Almaliky :
hassada mugun ciwo, ko bakwaso sai anzauna lafiya insha allah.
2025-08-07 19:32:56
6
abdul2827 :
shifa Musa yusuf asadussunah bamalami bane Karen yan siyasa ne kuma jahili murakkabi kuma shi a karnukanma dan APC
shege maqiyin Nigeria
2025-08-07 14:49:57
10
Kansilan manja :
wanan gaskiya ne mallam
2025-08-07 17:19:49
9
Nura Ibrahim :
Allah albarkaci malan yakara karemuna kai
2025-08-07 08:28:13
9
ALHAMDU LILLAHI FOR EVERYTHING :
gaskiya malam murtala da bello yabo inason su Allah ya kara maku lafiya da nisan kwana
2025-08-07 13:38:06
7
susu :
assadussunnah ai wai dole sai ya Sami kudin siyasa shi ma
2025-08-07 06:47:18
7
abuibrahim317 :
Allah yakarawa malan lafiya❤️
2025-08-07 06:08:32
7
Ishaq Altine Assalapy📖💡❤️ :
mukam kasarawa muna cikin bala'E allah dai yatsare
2025-08-08 23:57:47
5
Sir Laji :
shegu tsinannu mutanen banza
Allah zaimana maganinsu wallahi
2025-08-08 15:22:22
5
allaji jibrin me naman kaza :
bakinsu daya da turji allah yamana maganinsu
2025-08-08 12:58:27
5
m Yusuf :
Allah yakarawa malam lafiya da nisan kwana
2025-08-07 19:44:52
5
Abu Sulaiman :
To kai Malam ba ka son a ayi sulhun ne a zauna lafiya
2025-08-08 07:18:50
4
yazeed academy zamfara gusau :
Wai kai Baka fassarar qur'ani Ko hadisi
2025-08-12 09:09:33
1
usman isyaku :
Dan mahaukaciya. yanzu da anma minister angama dakai
2025-08-16 03:18:25
0
Hussaini soja 1 :
Allah yakarawa Malam lafiya
2025-08-16 18:19:03
1
Justice :
Amma ka kama bakinka ga abinda ke faruwa a Zamfara?
2025-08-08 18:03:43
3
kura219 :
allah yakarama laifya da nisan kwana mai amfani
2025-08-11 06:11:14
3
To see more videos from user @malam.murtala.bel, please go to the Tikwm
homepage.