@ahashim3330:

Imam Abdullahi Hashimu
Imam Abdullahi Hashimu
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 07 August 2025 09:33:37 GMT
60612
3159
123
232

Music

Download

Comments

_mr_abdool
Abdulhakeem Hassan :
kaji wawa dan allah Allah yasa kugane ma hassada kawai
2025-08-09 05:18:43
4
abdurrahmanyusuf36
abdurrahmanyusuf9 :
Allah ya karemu daga son zuciya Allah ne yace a haɗa Kai yan siyasa mayaudara
2025-08-29 21:49:54
0
muhammad_usmern
muhammad Usman :
wallahi jingir ne matsala yabuwar izala
2025-09-12 22:59:14
0
aburamlat
محمود ابوبكر :
Cikin Girmamawa wannan Shiririta neh
2025-09-05 04:03:34
0
_sadique415
Sadique :
Allah ya jikan Shaikh Abdul'azeez Dutsen Tanshi
2025-08-31 09:00:16
0
real.aminu.muhamm
Real Aminu Muhammad Minister :
Yan Gargajiya 🙄
2025-08-10 07:55:52
1
dr.yunus97
Dr Yunus :
dalha kuji tsoron Allah wlh Ku daina raba Kan musulmai
2025-08-08 08:40:27
2
saniahmad8287
M SANI GOMBE(1)🚛🚛🍗🍝 :
damuwarkuce
2025-08-09 23:12:56
0
salmanu.musa8
Salmanu Musa :
malam muna mubaya,a daganan har qarshen numfashinmu
2025-08-09 14:52:51
0
danjega88
USAMA ABDULLAHI JEGA✅🦅 :
mlm kubarsu sunji wuta ne,mudai dama kammu hade yake sune kansu arabe wllh munatare da sheikh sani yahaya jingir💪
2025-08-08 07:47:09
3
muazu12345678
Al ma'az :
Allah yasaka da alkhairi malam kukara hakuri
2025-08-09 20:51:00
2
usmanbalajhn
Outhman_bala :
kai kamanta da Allahn yafada?
2025-08-10 09:03:42
1
yazidbien0
ousseïni :
allah yasa moudace
2025-08-07 12:08:23
1
001boka
📌 :
Shifa Komai Sai da dalili
2025-08-10 23:03:06
1
user79426528750547
Sulaiman Zanna :
Allah ya hadasu
2025-08-09 15:45:09
0
user2265020191333
UMAR MUHAMMED :
wannan gaskiya
2025-08-09 19:55:59
1
user6926024415302
مسعود يوسف السلفي :
ba mai gaba da haduwa kamarka saboda kasan dacewa bazaka tashi da mukaminkomaiba cikin kungiya izala 🤣🤣🤣
2025-08-09 15:15:50
3
user46101726509912
Musa Yahaya Ambursa :
wannan Gsky ne Mlm ba'a Addini daon aberge wani ko abawa wani haushe anayime don Allah, Aman fatanmu Allah yahada kawunannmu.
2025-08-09 22:25:21
0
user8253830428687
user8253830428687 :
wannan wawancine daneman suna,Don yace ahadu ahadakai kara tunatarwane yawancinku kunanuna hasada da mastayin da Allah yayimasa kuma Allah ne yazabesa akanku🥰
2025-08-07 15:47:42
1
yakubusaidu935
Yakubu Saidu :
Allah ya kawo lokaci Mai albarka da musulmi zasu hada Kansu gaba daya
2025-08-11 14:15:41
0
bmsalao.market1
BMSalao Market :
Har a ji da bakin sa, kun sa ba kazafi
2025-08-07 13:52:35
0
saniaramma67
mhd sani :
sufa su bala da kb wlh.ba Allah suka nufa ba saboda haka kubarsu suyi harkarsu
2025-08-07 12:42:51
2
user8019219303262
salisu babawo :
ni dan lagos ne wannan gaskiya ce ,su bala lau suka rabamu a lagos, malam kayi kokari
2025-08-08 16:13:18
9
abdulsalamadam43
abdull :
sani yahaya jingir ma baiso ahadu ai
2025-08-09 20:18:57
0
abuammarsufyanusanisala
Abu-Ammar sufyanu sani sala :
Allah yakarama Rayuwar ka Albarka Sheikh Dalhatu
2025-08-09 15:28:54
2
To see more videos from user @ahashim3330, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About