@abdool__gaya: Nayi kuskure dana fito na nunawa duniya An bani GLk da Gida Daga bakin @Rahama saidu #dagabakinkashow

A B D O O L_G A Y A 
A B D O O L_G A Y A 
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 07 August 2025 16:06:01 GMT
41064
3218
125
25

Music

Download

Comments

firdausi.aminu57
Firdausi Aminu :
Se inta ganinta da carbi metakeyi dashi
2025-08-07 19:18:55
3
autangayu02
Autan 🕊️Gayu ✨ :
inaso abani muguwar shawara 😳
2025-08-07 17:06:29
1
nn_products
Nn_products :
why cant she speak calmly pls
2025-08-08 22:44:19
0
afrahssecret
Afrah’s secret 🤫 :
Wai ikon Allah, Sai kace ku kadai Allah keso 🥺🙄
2025-08-08 15:41:15
0
fareedancy1
Waleeda 💖Salees Yasmeen💯 :
ubangiji Allah y daukaka ka y baka abunda kake Nema n alkairi 👏
2025-08-08 16:36:13
0
zakman540
l'homme digne😍🥰 :
muje maha😂
2025-08-07 17:22:29
1
mymaybe330
Rabee atu💕💖💞 :
Qwarai lawandi🤣
2025-08-08 10:31:48
0
na_barhama_kt
ANGON_SAYYADA_KT_1T🕊️🦜🕊️ :
Yanzu Tayi Hankali Ne Shiyasa😂😂
2025-08-08 10:40:59
0
hardiebee
Queen Deeza :
Gaskia ki dena fada a social media saboda ko wancan lokacin nasha zagi akan na kareki a coment section
2025-08-13 10:16:36
1
eesha.glamour
eesha.glamour :
Ai ni Rahama Tunda na fara ganin ki da carbi na barwa Allah lamarin sa, wllh jamaa ku kiyayi Wanda yake neman kusanci da Allah
2025-08-11 01:29:17
1
mrsshagari
Exclusive Fabrics🦋💫 :
Wallahi Rahama saidu tana burgeni
2025-08-07 19:05:34
4
melbee95
Melbee :
Rahama na bleaching kuga hanunta
2025-08-09 10:22:42
0
garbatie20
FAV JUNIOR ❤️ :
2025-08-08 00:05:27
0
user3409697487524
matar noor 💖 :
ka kashe uwarka kayi kidnapping baban ka
2025-08-15 09:36:21
0
abdoulayelaualiganbo
bawan Allah :
dan Allah kahadani da rahama
2025-08-07 22:29:00
0
______legend_________
🎧_ 𝐋𝐄𝐆𝐄𝐍𝐃 _🎧 :
Muje maha 🤩🤩🤩🤩🤩🤩🤩🤩🤩
2025-08-07 16:23:18
0
chef_hauwanurr1
CHEF HAUWA NURR :
Samosa always available,kano😂😂😂
2025-08-07 17:18:11
5
khadybeauty34
khadybeauty@ :
Waimaiyasa take yawo da cerbi 😂
2025-08-07 23:55:19
0
ms_maharazu
muhdsani :
If your mom is Alive draft ❤️
2025-08-07 16:14:27
2
zeeycomplete
zeeeytahhh :
wai kamar dan makulli da tsunma a hannunta😤
2025-08-08 16:57:41
0
official_habibu_nasir_0
🎉Official_habibu_nasir🎉 :
Muje maha 😂✌️
2025-08-07 20:52:09
0
dr.karimaskincare001
Dr.Karima skincare products :
Wai kun lura cewa wayar hannun mu tana shagaltar damu daga barin ambaton Allah da karatun Alqur’ani. Yake yar Uwa Duk rinsi kada ki yarda hidimomin duniya su hana ki, karanta Alqur’ani koda na mintuna 30 ne a rana, domin ba nan duniya zamu dauwama ba, kana bukatar guzuri mai yawa Allah ubangiji ya datar damu ya hayyu ya Qayyum. 🙏
2025-08-07 20:39:59
1
user26365465402531
Ala Isah :
Duk wanda yake Gotan baya na,na nemi Auren Rahma Sa'id a wajen Abdul Gaya ya yimin like
2025-08-07 21:59:39
0
sadiqgarba011
Baba Touré :
💯💯💯
2025-10-22 06:55:18
0
oliviernasther
Nasser Olivier.❤️ :
😍😍😍
2025-08-08 00:16:26
1
To see more videos from user @abdool__gaya, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About