nama rasa abinda zance sabida kalmomin sunki bani hadin kai 😳
2025-08-20 19:05:07
9
seeyyahscollectionabuja :
Ina da wata shawara! ✨
Me kuke tunani idan muka ƙirƙiri group na active users. Kowace rana, kowane member zai iya ajiye post ɗaya kawai a cikin group. Duk wanda ke cikin group dole ya yi engage (like & comment).
Idan muka tara mutum 200 a group, idan ka yi posting a TikTok ko Instagram, cikin mintuna 5–10 zaka riga ka samu likes 200 da comments 200 akan post ɗinka. Wannan ai zai amfani business Dinka sosai kuma tiktok zasu pushin naka Kaje viral. Duk Wanda yake bukata yayi mun magana a sakashi a group
2025-08-31 21:45:01
3
rahma jos 💕❤️💃 :
kuma dai, wlh har baba ma yaji 🤔😳 na kasa cewa komai a kusa da shi kuma na kasa tashiwa in bar wajen 😂😂
2025-08-30 07:37:37
2
golden teemah :
wato ita burar munshiga uku
2025-08-18 07:33:13
15
beautybrains1448 :
sorry to those who doesn't understand Hausa 😂😂😂😂
2025-08-16 11:00:20
4
autar mamah222 :
innalillahi 😂😂😂😂😂
2025-08-13 23:48:14
4
Ahmad Isiyaku :
duk Wanda ya rage volume yamin like 😂😂😂😂
2025-08-23 06:57:43
46
Abdussamad kabeer :
duk wanda yaji dadi yaimin like👍👍👍
2025-11-03 16:21:32
5
MARYAM IBRAHIM :
kaji wani waka🤔
2025-09-02 17:16:09
2
Yar_mommies_collection_GOMBE :
sanda nabuga screen shot uku tsaban yadda nadanne volume Kai Jama arh Allah na tuba😂
2025-08-16 09:57:49
21
Queen 👸🏻 :
Wanda ya rage volume yamin like 👍 kouji Dan allah 😅
2025-08-11 11:50:36
274
𝕽 𝕭__𝔅𝔬𝔶💞💕🔐 :
Yau bazanyi zina ba sai gobe 🤣
2025-08-10 17:11:05
25
Khadija ismali :
duk Wanda ta samu cikakiyar tarbiya tazo muyi meeting
2025-08-13 10:39:43
54
Salma m :
duk wanda yaisaurin rage volume yayimn like dan Allah
2025-08-22 12:23:41
7
ruky brigade :
Allah yatsine muku albarka tab
2025-08-17 00:50:03
5
To see more videos from user @maryam_isah_garko, please go to the Tikwm
homepage.