An fassara maganan Allah amma wai maganan wasu wawayen Shehunnai ne baza'a iya fassarawa ba.
2025-10-10 10:34:06
1
Muhaysin Iddris :
Awurin imaamul bukhari ka kooyi littaafinsa??
2025-10-15 00:07:46
0
ABU-SHURAIM :
Akaramakallahu we due respect kuzo Ku biyawa Mutane kunki,In an biya wa mutane kuma kuce ba'a Iya ba sbda ba'a san maganganun sufaye ba,anya a Addinin Musulunci akwai ɓoye-ɓoye ko kame-kame kuwa?
To ya sheikh a taimaka a karanta mana mu karu mana
2025-10-08 14:03:17
0
SAGIR JOJI✌️ :
wlh malam kowa yagane sai dai dakikai makiya Annabi
2025-10-05 20:44:18
4
mmidris furniture :
tsoho kasa mana jawahiril ma'ani tunda kai kasanta
2025-10-07 00:14:54
0
MansurNasiha :
Da farko mun aza Abun Arziki zaayi muna Anfana Da fighu.
2025-08-16 08:17:57
1
Malerm_Elmarzuq :
Kuda kuka sani ku karanta mana ita manah 😁😅😁😂
2025-10-06 10:48:25
2
@aminu :
Toh kusakashi kukarantar damu ko yafi qur'ani wuyan sani
2025-10-05 17:20:35
2
Aliyuzaiyan :
waton mutanen nan suna bani mamaki. shi jawahirul ma'ani littafi ne na salihan bayin Allah dan haka se anbi hanyar sufaye ake karantashi afahimta. maganan da bawan Allah nan keyi kenan anan.
to tambayata anan itace, Alqurani maganar Allah ce baka bukatan sekabi hanya hanya zaka fahimta, manzon Allah salihi ne bawan Allah ne kuma dan gatan Allah ne, ga hadisan sa nan anata karantawa kuma base kabi hanya hanya ba zaka fahimci hadisan.
amma shi jawahirul ma'ani sekabi hanyar sufaye zaka fahimta koh saboda kawai kuna kadaddu bakaken jahilai. Allah yaci gaba da tona muku asiri mutanen banza kawai
2025-10-08 07:31:42
0
ALIYUSHANONO :
ya shehi Mai xae Hana ku xo ku rinka karanta mana yadda xa mu gane😂😂
2025-10-07 21:32:23
0
Usmand isah Muhammad galadeema :
Malam to dan allah maye yana kufito kukarantar da dalibanku tare da fassarar ingantacciya irin wadda kuka koya awajen Malamnku
2025-10-05 23:03:54
0
barrister Usman justice :
Mufa Yan addini izala bamuda huja babu abinda muka iya sai zage zage da Shari, ku kyalemu kawae 😮🔥nidai wlh nabar izala
2025-10-06 19:23:46
0
mukhtarmahmudibra :
to ku da kuka iya karantata, to kufuto ku Karanta mana ita mana idan abun gaskiya ne
2025-10-07 19:32:34
0
mustafah maradi :
TIJJANIYYA TIDIN TSIRA KAFIN ALLAH DA MANZON ALLAH SAW
2025-08-15 11:50:38
23
DanHausawa1234 :
Malamai na zaure.
2025-10-07 20:44:09
1
bawada :
tsohon mushiriki
2025-10-08 05:41:14
1
CasaVibe 🏠 By Nyass. :
Please do you have a telegram channel where we can get Mallam teachings?
2025-10-04 07:24:31
1
Elish10 :
toh Kai Dan akushin uwarka fara karantawa
2025-10-06 23:32:08
0
Adamshuaib19 :
ana biyawa mutane mana
wanda baya ganewa ya binciki kanshi
2025-10-07 18:45:57
1
Mohammed Shehu :
Allah yasaka da alkhairi
2025-10-07 20:54:54
1
Samaaha Multipurpose Services :
Tsoho A Bito A Biyawa Mabiya Kawai, Ba Tatsuniya Da Ruɗar Da Tinanin Su Ba
2025-10-05 09:52:22
1
yazed :
Kazo muqabal idan ka isa tsoho
2025-10-13 10:21:46
0
To see more videos from user @sheikh_mujtaba_salga, please go to the Tikwm
homepage.