@adam_revenge: Replying to @bilkilnna1 #heikhmanurisahyelwa #profmansurisahyelwa #drmansurisahyelwa

PROF MANSUR ISAH YELWA ESQ
PROF MANSUR ISAH YELWA ESQ
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 26 August 2025 21:18:20 GMT
196589
13038
460
3574

Music

Download

Comments

ummukay_kiddies_
UmmukayLuxury :
Ilimin da zai iya janyo fitina boye shi akeyi. Ilmuhu la yunfa’ wa jahluhu la yadur.😒
2025-10-22 12:55:58
0
zainababanah
Mmn Aysha :
malan akwai gyara a karatun ka
2025-08-30 18:52:22
10
yusr073
Aisha yusra :
Wlh Malam karatunka Akwai bata afatawa sheik jafar Allah jikan rai
2025-11-04 18:50:25
0
maryamig24
Maryam Getso :
gaskiya kaji tsron Allah saboda mazan yanzu anyi shiruma y suka cika balanta na kana irin wanan karatun .
2025-09-03 04:43:54
3
barrister734
barrister734 :
Wlh mata bazasu so wann karatun b😂
2025-08-28 19:13:17
13
ismailyusufahme98
ismailyusufahme98 :
Kai amman wallahi naji dadin karatunnan bansandahaba wallahi innatawahaldakaina malan allayabiyaka dgdn aljannah
2025-09-26 19:18:02
0
maidoya10
Isah Rabiu maiDoya :
seme idan kadena sau raransa
2025-09-14 14:04:54
0
aishabawaabdullah
shatty :
mallam ya kira ruwa Wlh 🤣🤣🤣
2025-10-07 21:44:40
0
fulaneee_collections
fulaneee_collections :
Wan karatun zewa maza dadi 😂😂😂
2025-08-27 16:49:52
19
okasha.bin.abdull
OKASHA BIN ABDULLAHI ALFAUZAN :
amma gaskiya wannan wa'azin a irin al' ummar mu wacce take mai cuta a zuciya a ganina wasu zasuyi wa matansu zalunci
2025-10-06 10:30:53
0
khairatshop1
Khairat collections :
Allah sarki , kaji rijalu harda wani daga murya MUNA FAHIMTA sunji abunda sukeso
2025-10-12 10:49:21
0
naseeradam112
Nasir Aliyu :
karatun ya kai mana ko ina
2025-10-14 15:22:18
1
nafeesa_hurdi
Nafisa Muhammad Hurdi :
An Bude Hanyar rashin adalci me license kuwa malam Kuma Baka bada hanyan da xa a xauna Lfy ba
2025-09-01 00:43:34
0
the_badryya
Maman nour :
idan nafahimci malam fannin kyauta tawa basai kayi adalciba indai kasauke wajibi kenen
2025-08-27 15:10:54
69
abubakartahir049
abubakartahir793 :
gaskiya mln bakakyautawa zamudaina saurarenka kagyara wlh dagajinka bakada adalci wlh
2025-08-26 23:00:05
2
user1331166630613
user1331166630613 :
Amma mallam inace ku kukace ya hatta a boye ilimi indai zai janyo fitina?
2025-08-28 21:15:34
4
art_by_mrsm_fulani
Art_by_mrsm_fulani :
Wannan dai yada barna ce prop
2025-08-28 11:55:09
5
sade9313
💕ابرهيم💕 :
Ba Abunda yakai ilimi Dadi, Allah yasa mudace duk Wanda zakaga tana korafi Akan karatun himmm
2025-08-30 11:37:44
2
zaharaddeen.billah
ZAHARADDEEN BILLAH :
"Mata" kuna jin karatu mai kyau ba toh me zaku ce Akan haka..
2025-10-21 14:48:54
1
ibrahimissoufou450
Ibrahim Issoufou :
mun godé malam
2025-09-25 16:29:05
0
murtala12349
Murtala12 :
Madallah malam Allah yakara daukaka da budi Mai amfani yakarawa Rayuwar mu Albarka
2025-09-28 19:32:34
0
k_gadzama
Kasim musa Gadzama :
Shari’a sabanin hankalin mara hankali
2025-09-15 10:37:02
0
sheesullah_
Muhammad sheesu saeed :
watoh wai yanxu indai karatu yazo baiyi daidai da abinda kuke so sai kushe... kuruna dokar allah ce akarba da hakuri
2025-09-06 21:54:56
1
user9981336969805
baffahbashirmuh'd :
hummm omo akwai
2025-09-30 14:22:26
0
haullyn
HAULLYN YAKS :
himmm
2025-10-24 06:19:11
0
To see more videos from user @adam_revenge, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About