@dr.umaryamco: Facts about the human body.. #awareness #wellness #healthytips #Lifestyle #hausatiktok

Dr. Umar Yamco
Dr. Umar Yamco
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 28 August 2025 21:22:38 GMT
928377
66026
2713
1695

Music

Download

Comments

sir_bigshirt
Sir_BigShirt :
Ina wanda suka gwada taba hancinsu da harshen shi mu hadu anan 😂😂😂 kuyi mun like 👍
2025-08-28 22:11:20
1858
user1056912914198
yar Aljannah :
wanda ya gwada taba hancinci da harshenshi yayimin like🤣
2025-09-11 12:57:49
29
osheemotu10
Raheenat :
nekoma bana Jin kanshi ko wari
2025-08-28 22:18:13
3
naimamalunfashi
Naee’mat✨🦋✨🦋🦋 :
Nawa har idona yake tabawa ba hanciba
2025-08-29 13:00:00
24
khaleesat612
KHALEESAT❤️ :
wlh nikam nawa harshen Yana taba hancina.
2025-09-03 19:28:41
16
sazaitawa4
S A Zaitawa #€ :
Wanda yasan ya gwada sa harshensa a hanci 😂😂😂yayimin like 👍
2025-08-30 21:01:37
80
umarmusa088
umarmusamuhammadmuhammad@gmail :
hhhh takwara allah yasaka da alkairi 🤔🤣😁
2025-11-23 19:57:43
0
merahmarcus
MeeRaaMarCus :
dacta kodai kana ganina ne😳
2025-10-12 20:35:36
6
mum_murad_collectibles
Mum_Murad_Collectibles :
Duk wanda ya kalli video dinnan seda ya fito da harshensa😂
2025-09-04 09:59:36
9
i_abbaty
Abbaty 💸🦅 :
Duke Wanda ya gwada be yiba yamin like 😂
2025-08-29 05:28:05
463
ousman.salah
Usman Salah 🇳🇪🫡😎 :
halan kana gani na 😂😂😂
2025-08-28 21:40:00
184
najeebsmall
NajeebSmall7 :
Wlh ina cikin gwadawa yace aa komu tsayawa kuma gwadawa ne😂😂😂
2025-08-30 16:15:36
39
nurataku
nurataku :
wlh yaka mani ina ta jarabawa sai naji yace a a ko najira ku gama🤣🤣🤣
2025-08-29 14:59:44
150
ahmerd101
ahmadu :
Duka ba Abun da yabani mamaki sai lkcn da yace ko mujira kugama sbd wlhi ina cikin gwadawa😂🤣
2025-09-12 08:05:32
5
sumayyanura2
Matar yallabai💍🔐💔 :
wllh sai da na gwada beyi ba 🥹🥹🥹🥹
2025-08-28 22:20:52
40
hafsatumar605
hafsat umar :
wlh nawa yaki tabawa😂
2025-08-28 21:56:42
17
yarmadaranoga3
prettyminal :
🤣🤣🤣🤣🤣🤣Kai amma kabani tsoro naziro halcen kenam ina gwadawa kayi magana
2025-09-03 19:41:36
3
husnah1collection
@husnahcollection :
wlh kabani muguwar dariya wlh ina cikin gwada harshen naji kayi magana😃😃😃
2025-08-30 18:32:24
8
khadijatou808
khadijatou :
hhhhh wllhi saida na gwada 😂😂
2025-08-30 16:06:41
6
cutiezahrasani77
cutiezahrasani :
Allah ya qara ilimi da daukaka
2025-08-30 18:23:59
13
bin.saed.darra
Bin saed darra :
yasin saida nagwada har hannuna nasa nalankwaso hancina amma be taba ba🤣🤣🤣🤣🤣
2025-08-30 17:29:22
3
ameerunique
AMEER UNIQUE 🤞 :
kai wlh harka storatanii inakan gwadawa kayii maganah 😆😅waiyoo allah 🤣
2025-09-09 23:21:24
5
suleiman_abdallah
Sulaimanabdallah :
Ya Haka Malam😬Nawa ya taba to🙄
2025-08-30 22:09:29
4
ummulzahraisah
ummulzahraisah :
ina cikin masu taɓa hanci da halshe😄
2025-08-29 06:53:46
9
user4278124714871
rasfullah :
wllh nima nayi ta gwadawa🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
2025-08-30 12:22:44
7
To see more videos from user @dr.umaryamco, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About