Allah kasheda Malam yayi iya koqarinsa wajen isar da sakon ka Allah ka jaddada rahamarka a gareshi da iyayen mu baki daya 🙏
2025-09-19 16:01:01
417
Engr. G. A. Waziri :
Yadda ake salatul tasbihi:
Sallah raka'a huɗu akeyi, ko wacce raka'a fatiha da surah, bayan ka karanta surah zakayi zikiri kamar haka: subhanallahi, Alhamdulillahi, la'ilaha illallahu, Allahu Akbar, ×15, bayan kayi ruku'u idan kayi zikirin da akeyi yayin ruku'i zakayi ×10 ɗagowa daga ruku'i bayan zikirinsa ×10 sujjada bayan zikirin sujuda ×10 zaman farko kafin ka miƙe ×10 zaman tahiya bayan kayi tahiya ×10. haka zakayi dukka raka'a huɗun.
Allah ka yafe mana kura_kuranmu🤲.
2025-09-26 04:55:51
33
Africana🇳🇬 :
dan allah karfe nawa akeyi
2025-10-09 10:53:52
0
Mustapha Ibrahim Isyaku :
Shifa malam yayi Karatun Nan ne Dan jama'a su amfana. ka bari mutane su rinka download mana.
2025-09-22 19:18:09
74
ABK Sirdeeq :
idan ba iskanci da rowa ba meyasa bazaka bari ayi downloading ba
2025-09-20 11:46:00
30
IDREES_BEEG_BOY_ :
2025-09-19 20:31:13
172
Aliyu samaru :
anarowar waazi dama
2025-09-19 21:40:49
25
ALHAJI IBRAHIM MAIKABA :
Allah yajikan MALAM da rahama😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2025-09-20 16:13:05
31
sk show :
sallahu alaihi wasalam
2025-10-09 10:39:32
0
EAGLE 🦅 :
Dani allah yan uwana kubani amsa idan mutum yayi salatu tasbih se ka gama baki daya tahiya ta karshe mutum ze roki abunda yakeso ko se bayan mutum yayi salama
2025-09-21 20:45:12
7
indiash :
allah wadaran masu mobeye. ilimi Ina so nayi seven ba Dana kuda allah
2025-09-20 08:41:24
17
S FULANI ❤️💘💔 :
Amman anayin zaman tahiya a tsakanin rakaoi hudun ina nufin idan kayi biyu ka zauna sai ka ciko biyu
2025-09-26 00:54:06
8
ABBAN JAWAD :
masha Allah ❤️Allah ya jaddada makwanci malam albani zaria ❤️❤️❤
2025-09-18 22:08:48
26
Musaimamu :
wlh nima inaso nayi save amma sunrufe komiye anfanin hakan oho
2025-09-20 13:38:34
19
Hadi Ibrahim :
jaza'kallahu Khair
2025-10-09 13:36:40
0
Habeebalimjb96 :
Allahumma Ameen
2025-10-08 22:05:23
0
Hijab Queen💖💖😘 :
S.A.W❤️❤️❤
2025-10-07 17:31:56
1
Zinniee's secret :
Allahumma swalli wasallam ala Nabiyyina Muhammad
2025-10-05 21:12:46
2
Kabiru Buhari :
Ameen ya rabi
2025-10-06 09:23:01
0
Zulaihat Ibrahim Fulani :
Sallallahu Alaihi Wasallam 💚💚💚
2025-10-07 09:53:59
2
murjanatu2600 :
sallallahualaihi wasallam
2025-10-05 18:35:27
0
J🦋 :
Pls what is the meaning or kawu and casala
2025-08-30 14:06:53
19
Shamsudin Shamsudin :
Masha Allahu.Allah ya Saka da alkhairi
2025-10-06 17:36:01
0
Balkissamamanetourey :
Allahou Akbar
2025-10-03 17:00:38
2
FAROUK'S DELIGHT 💞 :
rashen bari muyi download fa name
2025-09-23 12:10:35
3
To see more videos from user @kitabuwasunnah4, please go to the Tikwm
homepage.