@queenbeeee29: #irokoduniya

queenbee
queenbee
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 31 August 2025 18:14:13 GMT
89079
10050
778
201

Music

Download

Comments

abdullahabubar
Abdullahabubar12 :
tsakaniki da allah bakitaba zina
2025-09-01 17:37:11
12
zarahbaby21
Zeerah bb🔐🫂💋🫶🏻 :
Wallahi gaskiya ne 😭
2025-09-02 17:23:30
10
musaharka137
Musa shehu :
gaskiyane
2025-10-22 10:23:36
1
user29741771839938
Muhammadauwalibrahim :
gaskiya ne,allah ya shirye mu,shirin addini
2025-10-30 22:01:05
0
shalele12341
shalele :
Wllh fa maxan yanxu basa ganewa kudin goro kawai suke mana sedai ALLAH ya saka mana kawai duk sun xubar mana da mutunci
2025-08-31 19:15:56
4
aaf992244
Ahmad Idris Ahmad666 :
Yawan Ganin hotunan Mace a social media yana Rage mata Daraja da kima.
2025-09-02 16:13:49
10
user1330285470670
09063187497 :
kiduba bayanki a wannan video,xakiga wasu suna holewa
2025-09-03 02:17:04
1
danmasani1025
Danmasani1025 :
Kina nufin idan ba a ganin farko bane zaki iya binsa kenan 🙄
2025-09-02 10:45:34
5
mahammadukabi
mahammadukabiruabdullahi :
kema angayamiki mazan duka dayane baki babbanta ba
2025-09-03 22:00:23
3
habibounakowa1
✨HABIBOU1️⃣ NA KOWA♻️🦦 :
2025-08-31 18:23:45
4
mubarack4412
محمد مبارك🤍🇳🇬🤍 :
gaskiya kika fada wallahi 💯
2025-08-31 23:16:31
1
kaulaha52
Kaulaha5 :
🤔🤔🤔 Allah ya tsare mu dan annabi ya Kare mu
2025-09-02 16:53:40
4
user2360071169545
Al-Muhammad murtala :
hmmmmm,to Allah yashi ga tsakanin na gari da mugu
2025-08-31 20:00:17
3
deribe.gk
DERIBE GK :
Karshenta kema real duka ce
2025-09-05 21:24:29
1
usmanhalilu686
udangaskee111@ :
him dukda baki magana bah sqi yenxu kawaidai allah ya kyquta
2025-10-10 20:33:51
0
hashimudanyaro
hashimudanyaro :
Allah yakiyaye
2025-09-20 22:11:09
0
abubakaramuhd252
abubakaramuhd252 :
zaa,ayiwa Allah bayani ne
2025-09-01 22:58:52
2
siddiqatouh1
siddiqatouh🥰 :
sunmantama akwaii H I V or infection 🤭kuma ba a goshi suke fitowaba
2025-09-01 22:10:09
1
ghissa.rissa
Ghissa Rissa :
2025-10-30 09:10:25
0
ahmadhamdullahi
Ahmad A/Salam :
Allah ya ci gaba da tsare mu da ku baki ɗaya
2025-09-03 06:45:10
1
user2781875152768
Jams :
hkn
2025-10-29 12:47:00
0
rayyanumuntarimun
Rayyanumuntari Muntari rayyanu :
Aslm♥️♥
2025-10-29 19:14:48
0
zeemama011
zeemama :
I swear mu muke Rena kan mu Dan Abin duniya 🤣 Kuma wlh basu da Sana,a sai Roko... Haushi suke bani Wlh basa Yadda.. Kuma su ki Auren su su koma Neman Mazan Muntane su fitini Muntane da dare da kira Ga Nan mijin wata ya zaman Mijin ta a dole sai. yamata Abinda yake mah matar shi a gida
2025-09-03 15:33:27
1
muhammadsaniandulhadi
@muhd_sani_abdulhadi :
kina nufin idan ba ganin farko bane ba kenan ya kamata mace ta bishi🤔😁
2025-09-03 00:52:31
1
rabiu.muhammed837
Rabiu muhammed :
wann dalililne yasa inason nakara aure amma nakasa saboda inajitsoron na aure ragowa samare allah yasa mudaci
2025-09-02 15:48:32
1
To see more videos from user @queenbeeee29, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About