It’s tru..kabewa na da sirri time ehn da annabi yunus Allah ya fito dashi da ga cikin kifi..skin din shi yayi kamar ya kone Allah ya umarche shi yayi using kabewa a jikin shi…kuma Ana yiwa Albino wanka da kabewa Idan anyi blending idan suna jariri dön regulating the Albinism Allahu A’alam 🤗
wannan gsky ne musamman in aka hada da wasu seeds en. maimakon kasha collagen na bature sai ka hada su guri daya hmmmm ga lpy ga shi ba side effect. me son badawa yay min mgn
2025-09-04 09:51:59
14
ibrahimmohammed4472 :
Meyasa bakwa bari a saving
2025-09-04 05:04:49
13
Amsy_duhu :
Amma fa ke muguwace, in kinka bari munkayi saving mutuwa zakiyi ne?🙄
2025-09-09 11:37:22
5
husnah_glams :
yayan kabewa mai kamar agushi?
2025-10-08 07:02:16
2
Ruqayyah Abdallah :
wai kabewa da ake Miya dashi
2025-09-03 11:27:14
11
.......... :
my grandma had told us about it Kuma wallahi it very very true 😊
2025-09-03 08:23:06
18
mssdeevert :
Pls dan Darajar Annabi abani wannan Amsar Ana bude yayan kabewar ko ahaka ake soyawa😭🙏
2025-09-05 08:45:39
9
gimbiyafatima0 :
Toh ina mutun zai samu kabewa🙆🤣🤣🤣
2025-09-04 01:23:08
11
Bashir :
Find his own wife(s) and verify before u make use of his suggestions
2025-09-04 04:53:26
11
Herphsert :
Ku bari muyi saving saboda wasu suma su samu ilimin🙏
2025-09-04 21:05:39
5
Do Good And good will come yo :
masha Allah
2025-10-03 07:11:05
1
ishaq bin Muhammad :
Allah ta ala yasa mu wanye lafiya
2025-09-04 07:08:22
6
nafisat Muhammad :
to mata yanzu Kuma zakusa kabewa ta gagari talaka😂😂😂😂
2025-09-11 22:46:08
7
RABI'AH :
Muna yara haka ake bamu muna ci
2025-09-04 01:19:04
4
basilatmaitafseer :
Gaskia naji dadin ganin shirin nan Allah ya kara basira ameen
2025-09-04 10:19:10
4
the queen herself 🫅👑🔱 :
toh gaskiya daya zan fada muku shi ganyan darbejiya ana amfani dashi bayan gama alada na tsawon kwana uku insha Allah komai yake mararta na sanyi zai fita Mai ciki ko yakai 7month Kar tayi mai karamin ciki ma karkiyi Mai kokarin daukan ciki ita ma in kikayi bayan gama period karki Kara sai wani month din Kuma abunda zaki Gani indai akwai datti a mararki zakiga ruwan ya komaa wani irin dark red haka a ranar farko Rana tabiyo zai ragu zaki baryi ranar dakika ga kin shiga ruwan kin fito color din bat chanja ba please karki Kara
2025-09-17 18:23:17
2
Yunus_Isah :
Kabewa dae tamu ta gargajiya
2025-09-03 23:21:31
9
fulanin_gmb123 :
jama'a ya ake save a TikTok nawa ya daina
2025-09-19 16:44:36
0
Hauwinew :
is it called pumpkin seeds?
2025-09-03 14:58:40
8
To see more videos from user @the_king_herself1, please go to the Tikwm
homepage.