Nayi wani tunani, me zai Hana Mu hadu mu bude group na akalla mutane 500. Kowanne mutum zai saka link din post ɗaya a rana, sannan kowa ya shiga ya yi like da comment nan take 🚀
Wannan yana nufin likes 500 + comments 500 a cikin mintuna kaɗan. Algorithm ɗin TikTok kuma hakan yake nema. Da zaran yaga ana saurin likes da comments, zai ɗauka post din yana Jan hankali, ya ƙara turawa ga mutane da yawa 🔥
Duk mai bukatar shiga ya turo min DM
2025-09-08 11:55:07
7
AK_47 LE PEULH 🇳🇪 :
Allah sarki rayuwa Kenan wlh bawon Allah nan yana ban nishadi 😂😂
2025-09-09 21:53:42
3
CJtheGunner :
Yau aiki ya biyo ta garin mu 🤣🤣🤣
2025-09-06 00:07:42
3
umarhassanibrah48 :
wai dan Allah daga wanna gari kukeyin wannan video??🙏🙏🙏
2025-09-10 20:28:00
2
Nasir Sani :
yaushe zaizo tarauni
2025-09-06 13:26:55
2
user5538001261810 :
Ina son zanyi Masa kyauta
2025-09-08 20:20:11
3
sulaiamn auwal sulaiman (sas) :
wannan duk ranar da kuka hadu da mutuwa zakaci uban ka 🤣🤣🤣🤣🤣🤣
2025-09-08 08:35:33
3
isah Bello :
munason ganinsa a agae ZUWA bidda
2025-09-08 12:33:41
2
Yasty :
matslr kasa rigar Portugal, kmta yyi kasa rigar Argentina
2025-09-07 21:21:21
1
Dauda Yakubu :
na bada gona ta.
2025-09-08 23:36:02
1
yahuuza A K R :
Allah sarki🤔
2025-09-08 09:49:52
1
SHEHU GWARZO :
IDAN KAZO GWARZO MA MU GONA ZAMUBAKA AI MAKABARTA KAINE WAKILINTA 😂😂😂😂😂
2025-09-09 06:49:41
0
Ahmedidris :
maganar gaskiya muna San adu a mu mu mutanan jigawa wlh kullin sai anyi mutuwa abamu shawara
2025-09-06 00:19:09
0
user2261487755263 :
slm
2025-10-05 07:42:07
0
sulaimanszango :
inasan kazo marken makara akwai alkhairi da za a baka
2025-09-12 07:31:52
0
ubaidualhassanyah :
Yadda ya shake cup din nan,idan ya kama wuyan mutum se addua😁
2025-09-05 21:29:49
0
kabeer Khan :
Allah yahadaka da wada
2025-09-07 17:06:42
0
ibraheemkhaleem :
mutanen madobi nason ganin sa,ayi min nawa
2025-09-06 10:27:55
0
yahaya abdulkadir :
Kuma wlh haka akeyi 😆
2025-09-06 11:23:08
0
STEPHEN JAMES :
na bada gona ta😂
2025-09-08 18:49:21
0
Realmukhter :
A daure a yi aski
2025-09-07 06:12:10
0
To see more videos from user @alhajinbobo08, please go to the Tikwm
homepage.