wllh wllh wllh Ninawa miji ma sadai nagansa a TikTok Yana layif😂
2025-09-20 17:46:56
1
rahamaismailsani :
yadda kasan buhun gawayi ko buhun gawayi yana dariya
2025-09-18 16:55:28
0
zainab :
hmmm baa magana kawai allah ya shirya manasu ameen ya hayyu ya Qayyum
2025-09-29 17:02:01
0
MAMAN MOME 2020 :
duk wacce tun Tana damuwa mijina baya bata lokaci yanzu har zuciyar tabushe takama San a a kuzo muna da mitting
Nima Ina alfahari dani
domin na ZAMA Yar kunar bakin wake
nakama sa na a tunda mazan basu da lokaci
😭😭😭😭😭😭😭
2025-09-19 09:12:02
7
Fahzikorganicskincare :
Hmmmm ai saidai adua kawai amma anasamu a damuwa wlh nidai har allh zaisa yanzu ace banida aure wlh bazan sake aure ba har na mutu ya isa haka azaba tayi yawa anemi asawamaka ciwon zuciya karasa da wace damuwa zakaji ga rashin iyaye ga damuwa gidan aure
2025-09-20 22:54:09
0
Nabeelah adam garba :
Uhmmm maza
2025-09-20 16:15:22
0
Hanafeesdelight :
Allah sarki mukam alhmdlh,sedae ace a waje ba kowa yakewa dariya ba , but idan ya dawo gd zamusha fira mu tuntsura abunmu 🤣😂🥰🤗 kae har gulma mukeyi
2025-09-20 15:29:18
0
user3949331524733 :
wannan gaskiyane
2025-09-14 14:18:45
0
Manal🤩 :
Haka sukeyi wlhy
2025-09-16 08:41:35
0
user6155025840202 :
kamar da maigidana kakeyi inyaji saiyaci nabaka lbr whi
2025-09-19 13:25:16
0
Ayusha luxury palace🛍️ :
Allah yasaka d alkhairi
2025-09-18 14:41:44
0
Mr nobad :
Tabbas 😭
2025-09-18 10:10:22
1
Ummu Anam❤️🥰 :
Tab nikam Alhmdulillah nida nawa mijin tom and Jerry ne 😂😂
2025-09-28 12:00:26
0
Ameera Saidu :
Allah ya baka abin daka ke nema duni da lahira Allah yajikan iyayen ka Allah ya rufamaka a siri duniya da lahira
2025-09-14 15:17:50
1
zeey k :
kasosomin wajen dayakemin kaikayi wllhi Nakasance mace meson Rayuwa da miji cikin Nishadi da walwala da mutunta juna, Amma kash Ansami akasin haka
2025-09-18 21:43:52
1
ummu sultan :
hhhmmm wasu maxan sai addu,a
2025-09-20 12:25:46
0
Maimuna Idris :
wanna haka ne Allah yakawo sauki 🙏🙏🙏🙏
2025-09-05 17:45:32
1
Veils galaxy :
Wlhy ai wata Shari ‘ar sai a lahira
2025-09-18 22:50:38
1
Khadija Mohammed bala :
Shiyasa duk inda naga zansamu farin ciki ina gurin
2025-09-20 06:56:41
1
zheeybaby0 :
wlh haka muketa Fama dasu
2025-09-18 12:56:32
3
Adonmatasmakeover :
Hmmm
2025-09-19 13:33:08
0
agaddabu20 :
Hmmmm
2025-09-22 14:04:50
0
Leemat 💞💞 :
uhmm
2025-09-21 11:58:40
0
auntynappy2 :
muyi magana ko muyi shiru😳
2025-09-05 20:48:34
3
Z ikram :
hmmm
2025-09-19 07:05:33
0
To see more videos from user @sir_alhassan_a_one_, please go to the Tikwm
homepage.