@abdou_wassiou013: 💚😍SALALAHU ALEYHI WASALAM😍💚 YAKI⚔️FARKO A MUSULUNCI😍#islamic_video #2024 #TAFSIR #sufi #you @BAYE MANSUR TV @Baba Sharu Musa696 @BASHIR DAN MALAM @HARUN_FULANI @salisubello688 @ALIYU
Wlh bamu masoyin gaskiya da ikai ya ma'aiki 😭babu mai tausayin da ikai ya ma aiki duk kanin wuya 😭ya shata 😭 sbd mu😭 kuma wlh yana san mu 💖da tausayin mu 😭 fiyeda da inda muke san Abban batula, fiyeda da sanda umma da abba suke mana, ba Ranar 🌔 dazata zo beyi Adu A gamuba kamar inda yakewa Nana Aisha koda lokachin da za Adauki Ranshin be mance 😴 damuba, sai natina 😴 lokachin da zai futo daga kabari 🛌nan ma beman ce damuba, Assalamu alaika mai ummati ummati wlh Rabbi Yana San Ma aiki yana san mai san ma aiki, koda wasu daga chikin Al, Umar shi sun shiga wuta 🔥wlh ma aiki bazai barsu su tab bata Achikiba, sai de idan bassa bautar ilahu sarkin da yafi can canta da amishi bauta batare da Ansaya wani ba•
2025-09-20 19:45:36
9
saddeq :
s,a,w🤲🤲🤲
2025-09-12 12:04:34
3
Mahamadou auwal :
labaikum soda ziyara
2025-09-17 12:09:17
2
@belado66BELLO MAGAJI :
sallahu Alaihi wa sallama
2025-09-18 15:12:07
3
user567540096921 :
SAW
2025-12-06 10:30:50
1
Ibrahim Umar Braji :
Ya Ubangiji Allah ka qara tsarkake mana Xuqatanmu, ka cikata da Soyayyar Annabinmu Muhammadur SAW. Allah ka barmu da Annabi Muhammadu. Ameeen
2025-09-16 10:02:25
52
Engr Shafiu Inyass :
اللهم صل وسلم على سيدنا محمد الفاتح لما أغلق والخا تم لما سبق نا صر الحق با لحق والهد إلى صرا طك المستقيم وعلى اله وصحبه حق قدره 🤗🤗🤗ومقدره العظيم
2025-09-18 08:24:27
6
AL QUDUS SCHOOL CHALK 001 :
Allah yakara mana soyayar Annabi Muhammad
2025-09-16 11:07:23
24
maigarimuazu :
🥰🥰🥰ﷺﷺﷺﷺﷺﷺﷺﷺﷺﷺ
🥰🥰🥰
2025-09-14 10:00:57
5
umaru dan hajiya :
salallahu aleihi wa Sallam ♥️♥️♥️♥️🙏🙏🙏
2025-09-13 07:25:10
4
saniyaronmanya1 :
Allahumma salli alah sayyidina Muhammad wasalim 🙏✨♥
2025-09-18 08:19:35
7
yahaya :
s a w
2025-09-18 16:46:30
2
💫 EL_Khadeer 💫 :
Shehu Mansoor Allah Kara Kusanci da Hadarran Shugaba S A W ❤