@sheikh.ahmad.gurumtum: Ya Allah tsare mu daga sharrin shai,dan #sheikhahmadtijjaniyusufguruntum #foryoupage #money #fyp #videoviral @SHEIKH BASHIR AHMAD SOKOTO

SHEIKH BASHIR AHMAD SOKOTO
SHEIKH BASHIR AHMAD SOKOTO
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 12 September 2025 17:26:21 GMT
250941
39326
625
2288

Music

Download

Comments

autar88
🦋Autar🦋 :
Ya Allah karkasa mu mutu da hakkin kowa akanmu 😭😭
2025-09-17 23:08:38
97
abdul.khadeer.umar
بن عمر :
Nanda shekaru 60 duk yan comment section yawanci sun mutu sai dai yan kadan daga cikinmu. Dan haka wlh mu rinka fadar alkhairi komi shuru
2025-09-13 08:48:53
113
abdulbasitlawal01
abdulbasitlawalba :
Allahu Akbar
2025-09-24 08:23:31
0
saleh.dan.barno
Saleh Dan Barno :
nagode mutuwa
2025-09-17 05:46:14
32
muhddarma
Muhd Darma :
Itama karya take abinda ya sallameta ta raina inda tana tsoron Allah tin farko ma ba zatai ba
2025-09-19 11:13:14
6
asmilah42
Asma’u :
Allah kar ka sa mu mutu da hakkin kowa ko da na magana ne Alfarman Annabi Muhammad Sallalahu Alaihi Wa Sallam😥🙏
2025-09-17 19:19:57
93
deejerrrr
deejerrrr :
Duk wanda yayi following dina zanyi nashi
2025-09-18 22:46:11
11
user6934792212660
user6934792212660 :
allahu akbar rayuwa kenan allah yasa mudace
2025-09-30 20:03:50
0
royalexquisite22
Royal exquisite aphrodisiacs :
Wlh anayi sosai ma,haka wani ya laqabawa babanmu,kuma mabuqaci ne sosai shi ya koya masa aiki ma har aikashi yake yaje yayi don ya samu,yace Wai yana binsa kudi,aka bashi yanzu yana chan shi ba shashasha ba shi ba mahaukaci ba shi kuma ba me hankali ba duk ya firgice
2025-09-17 11:04:16
12
aleeyou.hotoro9886
Aleeyou Hotoro2468 :
Ai Malamai kuna ganin abubuwa kam Allah ya kyauta
2025-09-18 01:07:55
8
uncle_aliyu_safmaster
علي حمزة ( SAF-MASTER) :
innalillahi wa'inna ilaihi Raju'un 😭 wasu basa Tsoron ALLAH. nifa DUK abinda Akace Mutuwa to wlh Tsoro yake bani.
2025-09-17 12:21:05
43
fatima.ns0
FT :
innalillahi wainna ilaihi rajiun! mutuwa kenan.
2025-09-20 22:55:01
1
aminuhalliru415
Aminu Halliru415 :
Innallihi wa'innaluhi raju'un ya Allah
2025-09-18 18:21:49
12
library.jr
Library jr :
Dan allah pls a tai makamin da number malam
2025-09-17 21:24:36
10
rabsonzamani2
Rabson zamani :
ya Allah karkasa mu mutu da hakkin kowa a kanmu😭😭😭
2025-09-18 11:04:06
6
honghalitsohogwangwan
ghali tsoho bello ✅ :
Allah kar ka sa mu mutu da hakkin kowa ko da na magana ne Alfarman Annabi Muhammad Sallalahu Alaihi Wa Sallam😥🙏
2025-09-18 06:07:50
22
user5615173322243
user5615173322243 :
Allah Ya kyauta
2025-09-20 06:10:19
6
uwwahteilor
uwwah teilor :
tsarki ya tabbata ga allah
2025-09-18 21:51:59
11
dan.allaji.see.you
DAN ALLAJI SEE YOU :
a
2025-09-18 20:00:53
8
yusuf.na.mainumfas
Yusuf na mainumfashi9786 :
allah ya karemu daga sharein zuciyarmu
2025-09-16 21:07:38
10
jibril.mukhtarsaad376
Jibril Mukhtarsaad :
Ayiwa annabi salati
2025-09-13 11:44:24
12
mijin...hajiya
MIJIN. .HAJIYA :
Allah yasa mudace
2025-09-16 22:52:21
5
tastyheavenkn
Ummakulthum Nafiu Ahmad :
Mutane ba Allah a ransu🥺😢 kamar shi bazai mutu ba🥲
2025-09-18 00:49:50
5
abbabashirumar0
abbabashirumar0 :
kuje young alaji zyan,& style ❤️👏
2025-09-17 21:11:07
8
abbaoga
ABBA OGA SCRAP VENTURES :
:la'ilaha illallah al-azimul halim la'ilaha ilallah rabbul arshil Azim la'ilaha illah rabul samawat wa rabul ard wa rabbul arshil karim
2025-09-18 06:43:10
5
To see more videos from user @sheikh.ahmad.gurumtum, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About