Malam idan dai abunda ka fada akan manzon Allah akwai melamin da ya gabaceka akan wannan maganar Allah kubutar da kai sharrin yan bidi,a amma idan son ranka neh ka fada akan Annabi Allah tuxartaka 🙏🙏 wallahi malam ina sonka amma nafison manzon Allah da kowa duniya 🙏😭
2025-09-25 17:42:19
47
Nura Garba✅ :
Ai malam su malaman su basa bada ilimi su kuma muridansu basa neman ilimi.💯
2025-09-25 18:26:17
44
Rukky collection :
Allah nagode maka daka yini cikin ahlussunnah Ina alfahari da iyayena Allah yabasu aljannah
2025-09-15 12:23:03
28
Mr. BMA :
Tsini maganin tsinannu
2025-09-25 21:40:01
23
bashar Ibrahim :
allah yasa kagama da,duniya lafiya malan
2025-09-25 16:07:15
18
Wiseman :
Tabbas Yanzu na tabbatar da cewa Ɗalibi zai iya fin Malaminshi Karatu.
Allah ya jikan Shaikh Ja'afar M A
2025-09-20 04:49:58
18
❤️Haske_Sai_Musulunci❤️ :
Dole Susa wannan bawan Allah a gaba
2025-09-25 21:55:02
16
malimounkara :
gaskiyane malan🙏
Moun godé sossai
2025-09-15 07:12:48
11
AMINU JAFAR MENK :
wallahi ba,a binka bashin hujja kaicen ku yan bidi'a wallahi kunji kunya Allah ya dauwamar damu akan sunnah
2025-09-26 05:19:02
9
bellomuhammad489 :
kaji zance na gaskiya
2025-09-25 20:37:27
9
Yakubu Salihu :
YAN BIDI,A KUDAWO HANYA. KUDAINA SAIDA *LAHIRANKU* DON SAMUN DUNIYA.
KUNSA TAKUNKUMI DA TARNAQI MA ADDININ MUSULUNCI A NIGERIA.
2025-09-25 08:03:58
9
Bawan Allah82 :
Wane yaro wane baban su,bazasu iya ba.
2025-09-25 19:21:26
8
ahmadsadisu :
Allah ya tsareka mln Allah ya Saka ma da alkhairi
2025-09-15 08:06:36
8
sageerkry :
Ni'ima ce mai girma Allah yasa ka fahimci sunnah wlh
2025-09-27 20:55:45
7
Aminu last :
wallahi dole kaxaman masu ciwon ido. sunnah alkhairi.
2025-09-26 08:20:00
7
umar hassan ya u :
Allah yakara lfy malam lawan trp ai yandafarah ne bazasu iyaba sunfison suji ance waimafarki akeyi 🤣🤣🤣🤣
2025-09-23 06:44:18
7
yaron kirki163 :
Allah yakara Lapia malam ❤️❤
2025-09-26 15:49:50
6
bellomuhammad489 :
wllh yakamata Dan bidi,a ko jakine yanzu Kam ya fahimta
Ga Gaskiya kiri kiri kunaji wllh ko tinkiya ce yauda da gobe ana nuna mata abu zata dauka.
2025-09-26 09:25:23
6
Ali :
kai kai malam astakgafirlah wane ne malami wanan mesiglete ba malami bane don son zucia ne maki monzon allah ne saw shi ya nuna muna da kan sa