Ya Allah, Kai ne Maɗaukaki, Mai azanci da iko. Ka shiryar da zuƙatanmu zuwa ga gaskiya, Ka ɗaukaka rayuwarmu da halal, Ka buɗe mana ƙofofin nasara a dukkan al'amura. Ka albarkaci lokacinmu, Ka tsare mu daga zalunci da gazawa, Ka sanya mu cikin bayinKa masu nasara a duniya da lahira. Amin.😞
2025-10-14 02:26:01
7
user2434272633811 :
Allah samudaci
2025-12-03 06:36:58
0
user8295481474823 :
s.a.w S.A.W
2025-09-25 20:18:38
7
mamama71 :
ameen summa ameen
2025-09-23 19:56:11
17
matan navy 💫💥 :
Allah kai mana tsari da shedan
2025-09-23 20:19:43
43
S BOY 👦 NE :
Dan Allah jama a kutaya nida addu.a wlh zuciya ta tanaya wan min wassuwasi harda sawama nayi sabo 😭