Allah ya qarawa mlm Haquri da amsa wasu tambayoyin
2025-10-13 06:53:34
1
muhammad :
maye boli
2025-09-23 11:35:22
1
Teejay :
Wane mutum!!! Allah ya qara lafia da ilimi. Muna godia malam.
2025-09-22 11:29:26
9
Teema... :
Wannan mutumin Yana bani tsoro saboda ilmi!
2025-09-22 18:35:08
20
BASHIR SHEHU :
MAN SAGIR WANNAN MALAMI INA TSAMMANI A ZAURE YAI KARATU BA A KASAN WAJE BA, DON NAGA YANA DA ILMI SOSAI KUMA BAYA ZAGEZAGE
2025-09-23 10:26:44
9
Haroun :
Don Allah kucire Mufty din nan a sunan Malam wllhy yafi dadi a kirashi da xallan Sheikh Abdulrahman isah jega dadi🥰. Allah yakarawa Malam lafiya da Nisan kwana 🙏
2025-09-22 23:12:17
7
Umar Almustapha :
Wannan fasihin Malami ne Allah ya karawa rayuwa albarka yasa a gama lpy.
2025-09-25 15:21:19
5
DeTECTIVE JET :
ALLAH KA QARAWA MALAM LAFIYA KA TSAWAITAMANA RAYUWARSA KUMA KA AMFANAR DAMU ILIMINSA
2025-09-22 11:52:01
12
abban affan :
Allah yasaka da alkhairi bantaba jin fatawa wacce tayimin dadi irin wannan ba komai dalla dalla alhamdulillah malam Allah yakara basira da nisan kwana
2025-09-22 11:57:17
12
Marie Alassane :
Abasa kachi biyu kawaii idan duka na aiki
2025-09-21 22:26:19
1
JalingoMuri :
Sokkotanci ta hanani fahimtar karcen bayanan nan
2025-09-24 08:09:23
1
Hapsert Koysey :
Alhamdulillahi Ala Ni imatul islam
2025-09-22 19:00:21
5
Assalafee :
Allah yasaka da khairan mlm
2025-09-26 17:23:11
1
Bawan Allah82 :
Wallahi sai da malam ya bani tausayi yanzu wadannan ne suke fadin magana fa a kafe su a zaga saboda ra'ayin,Allah ya kyauta.
2025-09-25 05:01:08
4
useee :
hmmm Allahu Akbar ilimi yayi Allah kasa yaran mu sufi malam ilimi kuma addini yaci moriyar su mai albarka
2025-09-23 05:04:28
5
Almustapha :
Allah ya saka da alkhairi mallam
2025-09-25 10:36:13
4
MNACH DUBAI UAE :
allah ya kara wa malam sani da lafiya
2025-09-22 11:15:48
7
suleimanabubakar2935 :
Allah yasaka da Alkhari
2025-09-22 11:09:07
8
jabiribrahim006 :
mlm Allah ya Karabasira da nisankwana
2025-09-22 09:26:31
1
Kabir d zurmee :
Allah ya saka da gidan aljannah
2025-09-23 17:19:47
2
harunasuyudi :
Allah yasaka da Alhery mlm
2025-09-22 09:26:22
2
ABU-ABDURRAHMAN :
Allah yasa kallon irin wannan ya zame mana sanadin kankarar zunubin kallon marasa amfani irin su Ado gwanja, G-fresh, da Murja kunya 🙏🙏🙏
2025-09-23 09:30:30
14
S-auditor :
Masha Allah na jega masu izala Allah yaqarama rayuwa albarka sheikh
2025-09-26 23:25:51
1
To see more videos from user @nuraabunasir, please go to the Tikwm
homepage.