@dutsen.tanshii: #vairaltiktok #foryoupage #dridrisabdulaziz #lslamic_video @wasilasakikowa @Isah Assalafy Garo @Malam_Al_kali Zaria @Aliyu haidar 530 @tauhid tushen addini 100% @𝐒eg𝐚 ᔕ丅𝐚丅𝓊ᔕ

DUTSEN TANSHII
DUTSEN TANSHII
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 23 September 2025 11:47:29 GMT
131049
29599
821
1306

Music

Download

Comments

ibnuabdulmalik1
ibnuabdulmalik1 :
wannan itace Akidar mu. ko za a samana bindiga wallahi baza mu changer bah
2025-09-25 09:06:26
260
bro1i1
REAL🤟ISSA🦋🦋 :
wlh idan ina sauraren mlm har kuka yake sani 😭
2025-09-25 00:32:42
152
king_celo_01
King 👑 Yusuf Celo 😍 :
Bari muyi karatun Gwari-gwari yanda kowa zai fahimta, A yau sheikh ɗahiru bauchi da Sherrif sale suna raye amma Allah ya kashe ambaton su cikin al'umma kamar basa raye. Sheikh Muhammad Auwal albani Zaria da Sheikh Ja'afar Mahmud Adam sun daɗe da ɓarin duniya amma har yau da wadancan Shehunnai suna nan kamar tare dasu suke rayuwa kullum ana tauraron su da ambaton su. Dalilin saboda gaskiya ( Sunnah ) ita take tabbatuwa a bayan kasa, Don haka masu farin ciki wai an dakatar da Malam lawan daga wa'azi, ku sani hakan ne zai kara fito da wasu dakarun sunnah da yaki da Bidia a kano
2025-10-06 07:34:09
2
zaharadeen2562
zaharaddeen sani kiru :
:tsinanne jaki wllh mutuwar ka hutuce agurin al umma Allah yakara ma nauyin kasa
2025-10-01 09:30:28
0
inyass_republic
INYASS_REPUBLIC :
Allah yakarawa Dr nauyin kasa
2025-09-26 09:12:22
2
mudsonkr
mudsonkr :
dama Allah shine abin roƙa kowa ma yasan haka Dr jaki 🤣
2025-09-25 22:57:59
2
sirlieshamzer
sirlieshamzer :
akan haka zamu mutu
2025-09-26 05:48:27
14
abdulhameedabubakar92
Abdulhameed :
Wazan roqa? wazan roqa?? wazan roqa??? Allah!!!. shehu tijjani??? Aahh!!. Allah yajikan Dr Idris da rahama yagafartamasa kurakuransa 🤲😭😭😭😭😭
2025-09-24 20:08:25
71
ustas_telah
ustas_telah :
karya kuke mushirikai Allah ake roka shi kadai 💯
2025-09-26 06:56:17
7
4499.yaransheehi
4499 yaran'sheehi :
agaskiya wannan malamin baabi astaya anasauraranshibane wallahi
2025-09-27 06:34:03
2
auwalsurajayya
auwalsurajayya Dan Fulani :
2025-09-25 16:35:00
28
abdulovz2ba
babson :
tauhidi
2025-09-26 09:47:29
1
abubakaratiku3316
ABBAKAR ATiKU :
Allah yajikan Dr idiris 😭🤲🤲
2025-09-23 19:43:06
15
mustapharyd
mustapha mustapha :
tsinanne jaki wllh mutuwar ka hutuce agurin al umma Allah yakara ma nauyin kasa
2025-09-26 06:54:41
8
drtauhidi
Dr Tauhidi :
Allahu Akbar 😭😭😭
2025-09-23 11:55:56
8
shaabanfancy
mm fancy global :
wannan itace Akidar mu. ko za a samana bindiga wallahi baza mu changer bah
2025-09-26 21:54:24
4
msuleiman419
Ibrahim Suleiman :
Tsantsar tauhïdi kenan Allah yajiƙan dr tauhid
2025-09-29 07:38:53
3
balaliyakubu
balali yakubu :
ALLAH yakai Haske kabarinka Malam
2025-09-25 11:27:42
11
humaira4314
Humaira :
karya kukeyi mushiri kai 😏
2025-09-27 02:47:53
1
user949176738419sadiq
user9491767384139 :
Muna tare da kai Dr tauhidi ubangiji ya kai haske qabarin ka
2025-09-26 09:27:58
3
aminarabiu821
Amina Rabiu Ukashatu :
Allah yasa mu dace duniya da Lahira dan tsakin Mulkin sa
2025-09-27 07:28:39
4
shaptexcollections
Shaptex collections :
Allah kayi mai Rahama mazan jiya masu amfani 💔💔💔😭
2025-09-28 18:10:56
2
abuhaneefa96
user1181262667236 :
Wannan Itace Akidarmu
2025-09-25 16:25:10
7
nardorh
muhammadsalisukaf :
wannan itace akidarmu kuma a kanta zamu koma ga mahaliccin mu insha Allah
2025-09-27 20:49:21
3
aliyuadamukoliyo
aliyuadamukoliyo :
Allah y jikan mlm 🙏🙏
2025-09-27 07:35:36
3
To see more videos from user @dutsen.tanshii, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About