qona baburan nan da akeyi ba dai dai bane, sabida dayawa daga cikin masu babur ɗin ba tare suke ba, kuma koda tare suke ba lallai idan babur ɗin nasu ne, asalin me babur fah baze bayar da babur ba indai har yasan abinda za'ayi dashi Kenan, ALLAH ubangiji yayi mana tsari daga mummunan qaddara
2025-10-05 15:20:46
9
CATERER/BAKER IN KANO :
Kar dai kona su kukayi Inalillahi wa’inna ilaihi raji’un Allah ya hana azaba da wuta Subhanallah
2025-10-14 11:26:44
3
El Ahmad :
wanda yayi murna da zagayowar watan da akahaifi fiyayyen halitta yayimin like
2025-10-03 18:50:16
121
God Never fail 😒❤️☠️ :
No English here oo 😂😂
2025-10-08 21:33:04
8
Abba kwaro :
Ya Allah, Kai ne Maɗaukaki, Mai azanci da iko. Ka shiryar da zuƙatanmu zuwa ga gaskiya, Ka ɗaukaka rayuwarmu da halal, Ka buɗe mana ƙofofin nasara a dukkan al'amura. Ka albarkaci lokacinmu, Ka tsare mu daga zalunci da gazawa, Ka sanya mu cikin bayinKa masu nasara a duniya da lahira. Amin.😞
2025-10-02 00:45:38
34
Cutyn_hajiya :
Hala barawon waya ne
2025-10-14 15:07:12
1
Shoddy_fabrics :
Aboki and sense >< 😂
2025-10-12 10:17:32
57
sabiusaminu1 :
wannan hukumcin ba dai dai bane idan za ayi adalci
2025-10-03 18:43:16
3
maisherscollections :
Barawo fa baxaiji dadin ganin video nan ba
2025-10-14 14:06:46
2
bayegausu :
banzaye wawaye kawai sedai dukan barayi kawai kuka iya ana mummunan kalami ga Annabi bazaku iya komai ba
2025-09-26 18:37:49
18
aminaitas :
Toh baku karya karfen ba ai🙄
2025-10-15 09:56:33
1
mh_clothing_ng :
Masha Allah Aeki yayi kyau
2025-10-14 14:07:01
1
Hindu 788 :
inmugunta akan Dan uwanmune mu yan arewa munekangaba Amma mutashi mukwaci kanmu agun yan siyasa mungagara😏😏😏😏
2025-09-27 04:15:16
15
Bajex CRYSTAL STITCHES :
Allah ya kara karemu ya shiryar damu
2025-10-13 18:13:51
1
Maryam abdulaziz :
kai to inamasu naff din 🤔 mesukayi
2025-10-13 08:45:53
1
💥Ibrax-ab1😎 :
🤣🤣🤣🤣 Allah yasa be danne waniba wannan babirdib🤣
2025-10-13 20:08:12
1
Abdulsalam :
Kano people 🤔🤣
2025-10-02 08:57:33
0
user yusufboda :
rashin godiyar Allah Ne yajamusu😂😂😂😂 suma ragaraga machine