@isah_bello_assalafy_garo: #Assalafy

Isah Assalafy Garo
Isah Assalafy Garo
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 25 September 2025 15:07:33 GMT
210443
16120
1072
582

Music

Download

Comments

mrs_bilyaminu
mrs_bilyaminu :
Ko natsuwa Yan sunnah sunfi
2025-09-25 15:34:00
189
show4769
show :
yan bidia zakuci uwarku sai anyi mukabala ko bakwaso tunda kuntabo ahlussunnah masuhujja🤣🤣
2025-09-25 16:32:04
101
hadizamusa829
Hadiza Musa :
ammen yahayyum ya quyyum Allah ya taimaka Allah ya gafarta duk ka mallam na Sunnah ammen yahayyum ya quyyum 🥰🥰🥰
2025-10-07 04:58:34
0
abou4400
Abou44 :
Ameen ya hayyu ya qayyum 🤲🏿🤲🏿🤲🏿
2025-10-07 19:45:10
0
mohdnasiir_
NIB shoes :
Akwai wanda yace ko annabi muhammad ya hanashi maulidi wllh sai yayi 😭😭😭😭 don haka nima ina da korafi a wajen gwamna 😭😭😭
2025-09-25 19:43:21
24
ayubamodi4
ayuba modi :
kuyi zuwan banza zamu kasheshi inshallah don kusan irin abunda kuke fadi
2025-09-27 13:56:50
0
assouman90
usman bin aboubacar :
sunnah sunnah sunnah ALLAH ka rayamu akan sunnah ALLAH ka karbi rayuwamu akan sunnah
2025-09-25 15:39:13
56
ahmadbashir5656
Ahmad bashir :
karya kake kaiba dan kano bane Allah yayimana maganinku albarkar Annabi
2025-09-25 15:52:05
9
wankakg
Alhassan wanka :
karya kakeyi fasiki makiyin manzon Allah s a w ba dan kano ne Kai b wllhy
2025-09-25 19:47:19
1
naser.idriss
&٠١٢٣٤٥٦٧٨٩@ :
SUNNA💪
2025-09-25 15:36:39
21
unknown001me
Ibrahim Bantahi :
Ina gudun randa za'a yi fada tsakanin musulmi da musulmi a Najeriya sabida wasu kungiyoyi banza, wanda ba sunan kungiyar da Allah ko Annabi ya ce ayi ta, muyi hakuri mu zama musulmi ba yan kungiyoyi ba.
2025-09-25 21:26:24
5
almadaniyy01
Almadaniyy :
Allah ya tsine muku Albarka dukanku
2025-09-25 20:34:10
3
dglcompany
Mr. Nobody ✌️ :
Wallahi Dan BIDIA BAYA SAN ANNABI 💯SABODA DUK AYYUKANKU BA SHI KUKE KOYI BA, SE SHEHUNANKU ALLAH YA GANAR DAKU SUNNAH SAK 🥰💯
2025-09-27 20:02:49
2
muhammadrabiujos
Muhammad rabiu Jos :
taron makiya annabi Muhammadu S A W tsinanu allah ya wargazaku
2025-09-25 17:16:13
6
na.shehu5
na shehu :
Alla ya wulakantaku duniya da lashira
2025-09-25 20:24:58
3
kano_luxury_estates
Gwanin_ Gida :
wlh har na tuna dr Idris Allah ya jikansa da rahama
2025-09-25 15:57:28
21
amasfa4
amasfa :
duk taronnan sun yedda manzon Allah saw. mutum ne kamar kowa, iyayen sa ba musul mai bane , sun yedda, da kalaman trayom Akan manzon Allah saw. ya halaka , ba a Neman taimakon sa, yanada kwar kwata. Yana fisari asaye, wai da sunan karatun sunnah.
2025-09-25 21:09:37
1
goniwakil431
goniwakil431 :
bakada adalci dan kungiyatku yy subulda baka fiyeda abduljabar
2025-09-27 07:14:01
0
abbatiiontop99
abbatiiyammusaontop :
Allah yarayamu Akan sunnah allah yaqar6i rayuwarmu Akan sunnah 🙏
2025-09-25 17:58:27
16
abdulsamadsaeed20
Abdulsamad Saeed (SULTAN). :
Yan BID’AH, cikin ku ne ya ce ko Annabi ne ya hana ku Maulidi Sai kun yi!
2025-09-26 11:42:18
2
mustaphaventures
Mustapha amana :
ai kune masu kawo tashin hankali
2025-09-25 20:38:13
1
muhammadtbaba01
Muhammad T Baba :
gaba daya wadannan mutanen wlhy ba addini ne a gabansu ba kawai kungiuarsu ce damuwarsu
2025-09-25 18:08:42
3
altineumar0
LAMIDO ASSALAPY🌴🌴🌲👸👸 :
Kano sai Sunnah Kano sai haddasana haddasana haddasana haddasana haddasana haddasana Kai attakbir Allahu Akbar 🤩🤩🤩🤩🤩🤩
2025-09-26 11:11:11
10
komai_kwasha_kwasha
kwasha-kwasha super store💃💃 :
Allah ya kare mana ku malaman sunnah👏
2025-09-25 21:03:43
4
user6724741169770
Nasiru bala :
Allah ya kare mana malamanmu na sunnah
2025-09-25 21:42:38
5
To see more videos from user @isah_bello_assalafy_garo, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About