Ni Wlh sultan ne yafi bani mamaki 😂 ji wahalar da Cp yayi Akanshi
2025-09-25 19:31:31
596
Musan alaramma :
Fadamana gwagwar mayar da yayi dan Allah
2025-09-25 19:31:57
114
Auwal Aliyu :
Allah yajiqan Babana
2025-10-15 15:57:32
1
El Sadeeq10 :
to abar musu kayansu acan yaje yayi gwagwarmayar😂🤣😂
2025-09-25 21:44:27
45
Abu square :
gwagwarmayar uwar me take anfana mana duk kuje ku nemi sana,a
2025-09-25 18:57:41
288
𝓤𝓽𝓱𝓶𝓪𝓷__𝓐 💫🌙 :
Kibanna ne wlhy mugun wawa ne ai😏😏
2025-09-25 21:11:26
62
Dj Safat :
asai 😌doya da kwai
2025-09-25 19:08:22
45
ibrahim✅ Dan 💥alhaji🌼 :
DAN 4 DAN ALLAH KAIMIN BIDIYO
2025-10-12 14:04:53
0
🦂🇳🇪ABBAN ZAINAB🇳🇪🦂 :
slm Yan uwa na Yan Nigeria da farko dai Ina muku fatan alheri gaskiya yakamata mucanza Mu.zama tsintsiya Ma daurinki daya
2025-09-25 19:37:41
90
Beelly collection 🛍️ :
wai meyayi
2025-09-27 18:36:45
4
WALID.C.N.S.P ✅️✅️ :
2025-09-25 19:11:20
47
SHARFADDEEN BATURE :
Har yau banji wanda yace zai siya machine dinba se zagi, a tunaninsu idan kana gwagwarmaya bakada bukata, duk duniya mutane sune suke bawa me musu hidima kudi, hatta sahabbai daga baitul mali ake biyan su, Laifinsa daya fitowa public amma mutanen mu ba afuwa.
2025-09-26 22:28:51
64
💥S̶m̶i̶l̶e̶e̶ l̶y̶r̶i̶c̶s̶💥 :
💥Äkwai mugayen shawarwari available game bukata😇😇
2025-09-25 20:44:56
79
❤️TA ANNABI🇳🇬 AMANAR F.T.h❤️ :
wlh wanan gaskiyane
2025-09-25 18:38:46
54
Abdul Rahman :
I'm I the first to comment?😂
2025-09-25 18:17:40
65
sadik_abdullahi mairana :
gsky damfo banji dadin maganar ka ba sabo ina matuqar yinka Amma wannan Dan daqiqiyar yaron kwata kwata bama sanshi
2025-09-26 08:06:54
13
aysha maicitta❤️🥰 :
Wlh hakane malan
2025-09-25 18:43:04
80
NazifiMusa :
Wahalar uban mi akemana A arewa❓ da har akecemana butulai, Wai mine amfani gwagwarmaya taku ga talakkawan Arewa❓ kowane sakarai yayo shararsa sai yazubata akan yan Arewa🙄🙄
2025-09-26 23:29:01
14
Yaron ogah Kano :
gaskiyane
2025-09-25 21:00:40
20
LAFAZY😍✅ :
Gsky daya ce CP yayi kokari
2025-09-28 06:37:35
44
peaceco international. :
kuje kuyi gwagwarmayar idan ka mutu kayiwa iyayenka asarar rayuwar ka ita Nigeria abinda take buqata shine ka maida hankali kayi abinda yake gabanka ka gyara alaqar ka da Allah amma waye a Nigeria yayi gwagwarmaya Kuma yayi nasara?ba a turai muke ba da aka San haqqin Dan adam
2025-09-30 14:06:54
10
Bellingham jr :
dakai dashi duk kunci kutumar ubanku yan maula
2025-09-29 15:42:44
24
𝓂𝒪𝒪ℋ🤡 :
Ubanwa yasashi .... Baimashirya ba Kenan.. Canmai.. Allah yarabamu da mumunar karshi.. Daga gwgawrmaya yakoma maula.. Anji kunyadai inansanta😏
2025-09-26 00:15:26
35
Fateee@ :
mai kaunar annabi ya folow dina
2025-09-27 05:19:51
13
R🔚🔜B. boy :
wlh wannan gaskiya ne yan arewa butulai ne
2025-09-25 20:28:42
22
To see more videos from user @mr_dan4ne_fkg_, please go to the Tikwm
homepage.