wallahi kafadi gaskiya malam allah yabiyaka Allah yadauramu akan daidai alfar man annabi Muhammad s,a,w, 🤍
2025-09-26 20:22:18
66
Islam :
ayarma ba daidai yajawotaba
2025-09-27 22:15:12
1
yarwa :
Allah ya kArawa annabi da raja 🥰🥰
2025-09-26 23:22:58
23
Abba Lameer :
wllh sai kabar izala don bama bukatarka
2025-09-28 17:25:28
0
MASARO TEX@ :
kaji gaskiya kena ngd sosai wlhi yan izala ma akwai masu fadar gaskiya
2025-09-27 08:26:06
7
MAJABAKI FAMILY :
KAMAR DA GASKE
2025-10-02 09:50:48
0
Ja'afar Abuammar :
Idan kaji yan bidi'a suna yabon ka toh ka zame.
2025-09-27 13:20:07
0
NURA M KATA :
wai waye Yan bidiya
2025-09-26 19:24:01
1
HAMZA ASHIRU :
ALLAH yayiwa zuriyarka albarka wannan malamin
2025-09-27 10:18:42
16
Rabzzy D Virgin🎙️🇲🇽🇳🇬🇺🇸 :
malam duk yanda za'ayi tsakanin bidi'a shirka da Sunnah baza su hadu ba cuz Sunnah tana kira ne akan bautawa Allah shi ka dai bidi'a da shirka da sauran zindiqai masu amfani da rigar musulumi ci suna ganin cewa dole sai anbi shehu wane taya za'a zauna lafiya
idan kanaso kasan maqiya annabi kasamu Yan izala matsiyacita Allah yaruku bakidaya
2025-09-30 22:29:35
0
Maryam Haroon :
Allah ya taimakeka kai mai gaskiya ne
2025-10-05 19:32:43
1
Usman habibu :
ba wani zalinchi da aka yiwa abduljabbar domin yayi batanchi Kuma ance ya kawo inda yaga maganar ya kasa shima wannan lawal yayi Kuma wallahi inshallah sai an Masa hukunchin dai dai abunda shari,ar musulunchi ta tanadar domin shima yayi batanchi ga janabin shugaban ma,aika manzon tsira. amma ku daina fakewa da wannan Kuna nemawa abduljabbar wani afuwa domin laifi ya aikata Kuma har yau bai tuba ba 😭😭😭😭😭
2025-09-26 23:23:16
7
abusalma013 :
shi wannan din yana da gaskiya dinne dan son zuciya
2025-09-27 15:05:40
1
shamsubmuhammad :
Ai wlh irinsu basu dayawa duk sunkoma kungiyanci kuma dayawa malamai suna barar da martaba da Allah yabasu dama girmansu yasamune sabo da annabi Muhammad s a w mudai bamasu ilimi bane amma muna da tarbiya konne mutun dayanda zakai magana dashi tundaga aboki mahaifi ko malami ko shugabah
2025-09-30 14:12:40
0
GAGARA :
Yanzu yan uwanka yan izala zasu fara zaginka
2025-09-27 00:40:57
1
Khaleepha Sumaila 🇳🇬 :
Karka Dada Karga Rage Wannan Itace Asalin Gaskiya Amma Nayi Mamaki Ace Kowa Dan Qungiyarsa Yake Marawa Baya Sabuda Tsabar Hauka.
2025-10-05 16:38:05
1
ibrahim_sp11 :
Anya Kai Dan izala ne Kuwa🤔
2025-10-05 16:05:55
1
Mustapha aminu :
Yanzu zasu fara zaginka saboda wallahi ba gaskiya ce agabansuba
2025-10-01 06:21:01
0
Sir Kherleepha 😎 :
Yanzu ‘yan bidi’a zasu fara Zagi 😂
2025-10-05 05:45:50
1
Ismahak :
SALLALLAHU ALAIHI WA ALIHI WASALLAM
2025-09-30 07:28:47
0
To see more videos from user @jan_zaki03, please go to the Tikwm
homepage.